ASUU: Kungiyar jami'o'i za ta shiga yajin aiki na gargadi

ASUU: Kungiyar jami'o'i za ta shiga yajin aiki na gargadi

A yammacin ranar Juma'ar da ta gabata ne shugabannin kungiyar ma'aikatan jami'o'in Najeriya (ASUU) ta shiga zaman tattaunawa akan yanke shawarar shigar ta yajin aiki

An yi wannan taron ne a jami'ar Abuja domin tattaunawa akan faruwar yajin aikin ko kuma rashin faruwar sa.

Za a bayyana sakamakon da aka yi a zaman tattaunawar da zai kare a ranar Lahadi ta jibi bayan sun kammala muhawara a tsakanin su.

ASUU: Kungiyar jami'o'i za ta shiga yajin aiki na gargadi

ASUU: Kungiyar jami'o'i za ta shiga yajin aiki na gargadi

ASUU had asked all its branches in the various universities to conduct referendum of members to decide whether or not a nationwide strike should be held over its demands.

Kungiyarta ASUU ta umarci duk wasu cibiyoyinta dake jami'o'in kasar nan da su tattauna muhawara da mambobinta don yanke shawarar ko kungiyar za ta shiga yajin aikin ko kuma rashin sa.

KU KARANTA KUMA: Amfanin ruwan kokwamba guda 5 a jikin dan Adam

An yanke wannan hukunci na raba gardama akan yin muhawara da aka gudanar a jami'ar Nassarawa dake garin Keffi na watan Yulin da ya gabata.

Da yawa daga cikinsu su na bukatar gwamnatin tarayya ta cika mu su alkawuran da ta dauka na inganta harkar koyarwa da su kansu jami'o'in.

Kungiyar ta na kara neman gwamnatin tarayya da ta tabbatar da an karbo malaman jam'iar Maiduguri da 'yan Boko Haram din su ke garkuwa da su.

Don shawara ko bamu labari, a tuntube mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Ku duba shafukanmu na sada zumunta a:

https://business.facebook.com/pg/naijcomhausa

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Za’a sake ɗiban wasu sabbin hafsoshin rundunar Yansanda – Gwamnatin tarayya

Za’a sake ɗiban wasu sabbin hafsoshin rundunar Yansanda – Gwamnatin tarayya

Canji! Gwamnatin shugaba Buhari zata sake ɗiban sabbin hafsoshin Yansanda
NAIJ.com
Mailfire view pixel