Rikita-Rikita: An tura jami'an sibil difens 80 zuwa kudancin Kaduna kwantar da tarzoma

Rikita-Rikita: An tura jami'an sibil difens 80 zuwa kudancin Kaduna kwantar da tarzoma

Labarin da muke samu yanzu haka yana nuni da cewa hukumar rundunar jami'an tsaron nan ta Sibil Difens ta Najeriya ta tura jami'an rundunar nata da suka kai adadin 80 zuwa kudancin Kaduna dake arewacin Najeriya domin samar da tsaro mai dorewa.

Rundunar ta sanar da wannan matsayar ce a cikin wata sanarwa da mai magana da yawun rundunar mai suna Orndiir Terzungwe ya fitar inda ya ce an tura jami'an ne domin su taimakawa sauran jami'an tsaron da aka girke a yankin.

Rikita-Rikita: An tura jami'an sibil difens 80 zuwa kudancin Kaduna kwantar da tarzoma

Rikita-Rikita: An tura jami'an sibil difens 80 zuwa kudancin Kaduna kwantar da tarzoma

NAIJ.com ta samu kuma cewa mai magana da yawun rundunar ya kuma ce shugaban hukumar Alhaji Modu Bunu ya bukaci jami’an su zama masu kula da kuma kare hakin bil adama yayin da suke gudanar da aikinsu.

Mai karatu dai zai iya sanin cewa jihar ta Kaduna musamman ma yankin kudancin jihar dai yana fama da rikice-rikice da dama da suka hada da na addini da kabilanci ko kuma tsakanin fulani da makiyaya.

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Canji! Gwamnatin shugaba Buhari zata sake ɗiban sabbin hafsoshin Yansanda

Canji! Gwamnatin shugaba Buhari zata sake ɗiban sabbin hafsoshin Yansanda

Canji! Gwamnatin shugaba Buhari zata sake ɗiban sabbin hafsoshin Yansanda
NAIJ.com
Mailfire view pixel