Nasarar da ofishin hukumar EFCC na Kaduna ya yi a wata biyu

Nasarar da ofishin hukumar EFCC na Kaduna ya yi a wata biyu

- Ofishin hukumar EFCC na Kaduna ya yi nasarar chafko wasu kudade a wata biyu

- Shugabanni da dama a Kasar nan suna mallakar kudi a bisa ka'idar doka

Ofishin hukumar EFCC na Kaduna yayi bikin nasarar da yayi a kwato kudi N221,336,884 da kudi dalar Amurka 17,600.

Nasarar da ofishin hukumar EFCC na Kaduna ya yi a wata biyu

Nasarar da ofishin hukumar EFCC na Kaduna ya yi a wata biyu

Ofishin dai bai wuce wata uku da kafa shi ba, amma ya maida himma wajen aiki har da samun nasara.

Ibrahim Bappa wanda ya bayyana hakan yace an kawo rubutacciyar kara sama da 220 daga Janairu zuwa yanzu, a yanzu haka ana bincike a kan 130, sannan ana sharia'a a kan 10 a kotu. Wasu kuma an mika ga wasu ofisoshin hukumar EFCC.

KU DUBA: Abin da Buhari ke bukata daga kafafan yada labaran Najeriya

Ya kara da bada bayanin yadda kotu ta bada wa'adin mika kudaden da wasu suka mallaka ba a bisa doka ba, a yayin da miliyan N49 da aka kama a filin jirgin Kaduna an mika shi zuwa ga gwamnatin tarayya.

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, tuntube mu a email dinmu na labaranhausa@corp.naij.com

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Atiku ya shawarci gwamnatin Najeriya a kan abinda ya kamata ta yi don dakatar da masu yin hijira daga kasar

Atiku ya shawarci gwamnatin Najeriya a kan abinda ya kamata ta yi don dakatar da masu yin hijira daga kasar

Abin da ya kamata gwamnatin Najeriya ta yi don dakatar da masu kaura daga kasar
NAIJ.com
Mailfire view pixel