An tona kadarorin Diezani Alison-Madueke na Landan

An tona kadarorin Diezani Alison-Madueke na Landan

-An sake gano wasu sababbin kadarori mallakar tsohuwar ministan mai Diezani Alison-Madueke a Landan

-Ana tuhumar Alison-Madueke da satar $153,310,000 daga kamfanin man Najeriya (NNPC)

An gano wasu sabbin kadarori mallakar tsohuwar minister man fetur a gwamnatin tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan, Diezani Alison-Madueke a bincike da ake mata bisa tuhumar satar makudan kudade a birnin Landan.

A baya Legit.ng ta rahoto cewa Diezani na fuskantar shariá bisa laifin satar kudi a birnin andan da Najeriya.

Sannan kuma kwanan nan wata kotu ta mallaka ma gwamnatin Najeriya wasu daga cikin kadarorinta.

Sahara reporters ta rahoto cewa tsohuwar ministan ta siya wasu kadarori a birnin Landan cikin sirri wanda tayi amfani da kudin da taa sata daga kamfanin NNPC wajen mallakar su.

Ga hotunan a kasa:

An tona kadarorin Diezani Alison-Madueke na Landan
An tona kadarorin Diezani Alison-Madueke na Landan

KU KARANTA KUMA: Hukumar kwatsam tayi babban kamu na wasu motoci da ake kokarin shigo dasu Najeriya

An tona kadarorin Diezani Alison-Madueke na Landan
An tona kadarorin Diezani Alison-Madueke na Landan

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, tuntube mu a email dinmu na labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel