Abin da zai faru da Ibo a Arewa nan da Oktoba

Abin da zai faru da Ibo a Arewa nan da Oktoba

- Mai magana da nyawun kungiyar had in kan matasan area Sulaiman Abdulaziz ya ce arewa ba ma bukatar karan bawul.

- Abdullahi ya ce matasan arewa suna dab da su dauki mummunar mataki kan al'ummar Ibo, matukar sun sun wuce lokacin da aka ware musu na barin yankin arewa.

Ya zama wajibi ne al'ummar da suke Zaune a arewacin kasar da su yi anfani da wa'adin da kungiyar Matawan arewa suka ba su a kwanakin baya, idan ba haka ba, ido zai raina data. Inji Sulaiman Abdulaziz.

Abin da zai faruwa da IBO a arewa nan da Oktoba

'Yan Ibo masu fafutukar Biyafara

Gargadin da sulaiman ya yi, yana takun saka ne da magar da shugaban kungiyar Matawan arewa (AYCF) Yerima Shettima ya yi na cewa ba abin da zai sami alu'umar ibo a arewa.

Matasan arewa sun shirya ganawa da gwamnoni arewa 19, a lokacin da wa'adin da aka ba wa al'ummar Ibo na barin yankin ya yi. Kadan daga cikin batutuwan da za tattauna shi ne "yadda arewa ta kwashe duk wani abin da Ibo suka mallaka daga arewacin kasar zuwa wurarensu".

Abin da zai faruwa da IBO a arewa nan da 1/oktoba/2017 - Abdulaziz

Abin da zai faruwa da IBO a arewa nan da 1/oktoba/2017 - Abdulaziz

Kamfanin dillancin labarai na Naij.com ta samu rahoton cewa Abdulaziz ya bukaci kasar Turai da ta gaggauta raba kasar don Samar da zaman lafiya a kasar, a yar da kwallon mangoro a rabu da kuda.

A wata jira da aka yi da Dickson Iruegbu ya ce Abdulaziz ya ce " ba sani ba sabo dole sai al'ummar Ibo ta bar yankin arewa, ya kara da cewa arewa ba ta bukatar yin karan bawul da al'ummar ibo suke ta yadawa ba".

"Mu 'yan Najeriya ne kuma masu kishin ta, ba kamar wasu ba da ba su son zamsn lafiyar kasar nan, suke ta kokarin hana ruwa gudu a kasar nan ba wai su 'yan yankin Biyafara ne ba Najeriya ba, wannan dalili ne ya sa muka ba su wa'adin da za su bar yankin domin samar da zaman lafiya".

Duk Wanda ya ce shi ba Dan Najeriya na be, sai ya koma kasar sa da zama, amma ba dai-dai bane ka ki mutum kuma ka ce kana son abin hannun sa ba, ai ci naka na ci nawa ba rowa bane. Inji Sulaiman Abdulaziz.

Kowa ya Iya allonsa ya wanke, mu ba mu da niya yin fadace-fadace ba.

KU KARANTA: An jinjinawa wasu gwamnoni game da raawar da suke takawa

Daga yanzu zuwa 1-oktoba-2017, al'ummar ibo ba su tattara matan su daga arewa ba, za mu bukaci gwamnati da ta tallafa musu, Idan haka ya gagara sai mu zuba wa sarautan Allah ido, mu mun yi iya abin da za mu iya yi.

"Duk mutumin da ya ki ka da safe, ba zai so ka da dare ba, bai kamata a rika daukan duk wani dan kudu dai-dai da dan arewa ba a kasar nan, tun da sun ce su ba 'yan Najeriya ba ne, su 'yan kasar Biyafara ne". Inji Abdulaziz

Maganar shugaban kungiyar Yarima Shettima ya cin karo da na Abdulaziz, shugaban ya ce " Duk wani ibo da yake zaune a arewa yana ciki kulawa na musamman da tsaro, da kada su ji tsoron duk wata barazana da ake musu".

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com ko Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Za’a sake ɗiban wasu sabbin hafsoshin rundunar Yansanda – Gwamnatin tarayya

Za’a sake ɗiban wasu sabbin hafsoshin rundunar Yansanda – Gwamnatin tarayya

Canji! Gwamnatin shugaba Buhari zata sake ɗiban sabbin hafsoshin Yansanda
NAIJ.com
Mailfire view pixel