Biyafara: Gwamnan Ondo ya bayyana abin yake nema ya kawo rikici a kasar

Biyafara: Gwamnan Ondo ya bayyana abin yake nema ya kawo rikici a kasar

- Akeredolu ya tabbatar da cewa Jam'iyyur su tayi kuskure

- Gwamnan yace akwai rashin jituwa a Gwamnatin Buhari

- Gwamna Akeredolu yace APC tayi sakaci matuka a baya

Kun ji cewa Gwamna Rotimi Akeredolu ya bayyana abin da ya jawo har wasu ke neman a ba su kasar Biyafara. Gwamnan yace ba shakka babu hadin kai sosai a Gwamnatin Shugaba Buhari.

Biyafara: Gwamnan Ondo ya bayyana abin yake nema ya kawo rikici a kasar

Gwamnan Ondo Rotimi Akeredolu wurin kamfe

Gwamnan yace Jam'iyyar APC tayi sake tun wajen nadin Shugabannin Majalisa. Yace abin da ya kamata shine a shiga Kotu domin a warware rikicin da ake tayi wajen nuna iko a wajen kasafin kudi.

KU KARANTA: Abin da ya hada Majalisa da Shugaban kasa fada Inji Gwamnan Ondo

Biyafara: Gwamnan Ondo ya bayyana abin yake nema ya kawo rikici a kasar

Gwamnan Ondo yace APC tayi sake

Har wa yau kuma ana ta rikici tsakanin Majalisar da kuma Shugaban kasa game da nadin Shugaban Hukumar EFCC Ibrahim Magu. Fadar Shugaban kasar tayi mursisi game da Magu duk da Majalisar ta ki amincewa da shi.

Wani daya daga ccikin manyan ‘Yan Majalisar Kasar Honarabul Alhassan Ado Doguwa dai yace rikicin da ke tsakanin Fadar Shugaban kasa da 'Yan Majalisar duk yana cikin romon Damukaradiyya.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Sanata Andy Uba ya dauki tikitin APC

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Abin da ya kamata gwamnatin Najeriya ta yi don dakatar da masu kaura daga kasar

Abin da ya kamata gwamnatin Najeriya ta yi don dakatar da masu kaura daga kasar

Abin da ya kamata gwamnatin Najeriya ta yi don dakatar da masu kaura daga kasar
NAIJ.com
Mailfire view pixel