Matar Gwamnan Kebbi ta bayyana yadda su kayi da wani ‘Dan Almajiri

Matar Gwamnan Kebbi ta bayyana yadda su kayi da wani ‘Dan Almajiri

- Matar Mai Girma Gwamnan Jihar Kebbi ta bayyana yadda su kayi da wani Almajiri

- Wannan Almajiri yayi wa Shugaban kasa Muhammadu Buhari addu'ar samun waraka

- Hakan ya faru ne a lokacin da aka shiga raba kayan abinci ga marasa karfi a Kebbi

Hajiya Zainab Shinkafi-Bagudu Matar Gwamnan Jihar Kebbi ta bayyana yadda su kayi da wani karamin Almajiri a lokacin da su ke raba kayan abinci.

Matar Gwamnan Kebbi ta bayyana yadda su kayi da wani ‘Dan Almajiri

Matar Gwamnan Jihar Kebbi Zainab Bagudu

Tawagar Matar Gwamnan da ke raba kayan da Matar Shugaban kasa Hajiya Aisha Muhammadu Buhari ta bada kyauta sun shiga wani Kauye kenan sai ga wani yaro ya nemi a ba sa dama ya ga Matar Gwamna.

KU KARANTA: An buga dambe tsakanin Jami'in titi da Direba

Matar Gwamnan Kebbi ta bayyana yadda su kayi da wani ‘Dan Almajiri

Matar Gwamnan Kebbi Dr. Zainab Bagudu

Kamar yadda mu ka ji da fari daga Inside Arewa an nemi a hana wannan yaro dan shekara 10 ganin Matar Gwamnan da sunan gudun yana cikin 'Yan Boko Haram. Wanna yaro ya mike yace shi ba dan ta'adda bane. Nan aka basa dama ya zo yayi wa Shugaba Buhari da Iyalin sa addua.

Jiya Shugaban Kasa Muhammadu Buhari yayi wa mutanen Garin Sokoto ta'aziyar Dan Majalisar da suka yi rashi a wannan mako na Honarabul Abdullahi Muhammad Wammako.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Boko Haram sun yi wani sabon bidiyo

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shiga APC kamar barin hanyar yesu almasihu ne ka bi hanyar shaidan - Fayose

Shiga APC kamar barin hanyar yesu almasihu ne ka bi hanyar shaidan - Fayose

Shiga APC kamar barin hanyar yesu almasihu ne ka bi hanyar shaidan - Fayose
NAIJ.com
Mailfire view pixel