Wani matashi ya zargi ‘yan sanda da yi masa wargi a lokacin da ake masa sata

Wani matashi ya zargi ‘yan sanda da yi masa wargi a lokacin da ake masa sata

- ‘Yan sanda sun ki amfar kiran da wani mutum a lokacin da ‘yan fashi ke masa sata

- Bankz ya nuna damuwarsa kan ‘yan sandan Najeriya

- IGP ya ce za a yi karin sabin ‘yan sanda 155,000

Wani matashi mai amfani da shafin zumunta na Twitter mai suna Collins Bankz ya nuna damuwarsa kan yadda ‘yan sandan Najeriya suka yi masa wargi yayin da ya kira lamba waran talho 911 a lokacin da ake masa sata.

Bankz ya ce ya kira lamba 911 na ‘yan sanda amma zai yawo da hankalin sa suka ta yi, daga baya suka yi alkawarin tura wata tawagar ‘yan sanda amma ba wanda ya zo.

Idan dai baku manta ba a karshen makon nan ne NAIJ.com ta kayo maku wani rahoto cewa sufeto-Janar na ‘yan sanda IGP, ya ce hukumar za ta yi karin sabin ‘yan sanda 155.000 nan da shekaru biyar masu zuwa.

Wani matashi ya zargi ‘yan sanda da yi masa wargi a lokacin da ake masa sata

Matashin da 'yan fashi suka ma sata

Idris ya ce yana mai tabbatar wa ‘yan Najeriya cewa rundunar 'yan sandan kasar za su kare kowa a kowane lokaci.

KU KARANTA: Dole a saki Evans don kuwa 'Yan Sanda ba su kama shi da laifin komai ba - Inji Lauyan Sa

Wannan kalaman IGP ta sha banban da abin da ya faru da wannan matashin.

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Kasafin kudi: Za a kashe makudan Biliyoyi wajen jiragen saman Shugaban Kasa

Kasafin kudi: Za a kashe makudan Biliyoyi wajen jiragen saman Shugaban Kasa

Najeriya za ta kashe makudan Biliyoyi wajen jiragen saman Shugaban Kasa
NAIJ.com
Mailfire view pixel