Shugaban wata kasar Turai ya wulakanta 'Yan Afrika

Shugaban wata kasar Turai ya wulakanta 'Yan Afrika

- Sabon Shugaban kasar Faransa Macron yayi kaca-kaca da Mutanen Afrika

- Yace har yanzu akwai bakin jahilici tattare da 'Yan Afrika wajen haihuwa

- A cewar Shugaban kasar mutumin Afrika haihuwar 'Ya 'ya kawai ya sa gaba

Sabon Shugaban kasar Afrika Emmanuel Macron ya soki mutanen Afrika musamman bakake inda yace har yanzu su na da matsala na zazzago 'ya 'ya rututu kamar yadda mu ka samu labari.

Shugaban wata kasar Turai ya wulakanta 'Yan Afrika

Shugaban Kasar Faransa ya soki Afrika da zazzago 'Ya 'ya ba kan gado

An dai tambayi Shugaba Macron a wani babban taro na manyan Kasashen Duniya watau G20 da aka yi kwanan nan game da shirin agazawa Nahiyar Afrika inda yace ba ta su ake yi ba yanzu don kuwa Mutanen ta ba su san inda aka dosa ba.

KU KARANTA: Matar 'Dan wasa Sadiq Sani ta haihu

Shugaban wata kasar Turai ya wulakanta 'Yan Afrika

Shugaba Macron da Shugaban wata kasar Afrika

Macron yayi wannan bayani ne a Birnin Hamburg na kasar Jamus kamar yadda Jaridar The Guardian ta Turai ta rahoto inda yace har yanzu Matan Afrika kan haifi 'ya 'ya 8 wanda yace hakan rashin wayewa ne kwarai da gaske.

Gidan BBC tayi hira da wani mutumi 'Dan kasar Ghana da ya haifi 'ya 'ya fiye da 100 a Duniya kuma yace har yanzu bai gaji da samun yaran ba.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

An rasa inda Shugaba Buhari ya shige?

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Yanzu-Yanzu: Dan takarar jam’iyyar APGA Willie Obiano ya lashe zaben gwaman jihar Anambara

Yanzu-Yanzu: Dan takarar jam’iyyar APGA Willie Obiano ya lashe zaben gwaman jihar Anambara

Yanzu-Yanzu: Dan takarar jam’iyyar APGA Willie Obiano ya lashe zaben gwaman jihar Anambara
NAIJ.com
Mailfire view pixel