Kungiyoyi biyu da ake zargin su da zama yan kungiyan asiri sun kashe junan su a Kwara

Kungiyoyi biyu da ake zargin su da zama yan kungiyan asiri sun kashe junan su a Kwara

- Mamacin, tsohon dalibin polytechnic ne a Kwara.

- Yan sanda na zargin marigayin da zama dan kungiyan asiri

- Hukuman yansanda na kan bincike

A ranar Juma’a da ta gabata wasu wa yanda ake zargin su da zama yan kungiyan Asiri su ka kashe wani Owulabi Opepe, wanda aka fi sani da 'Owo'. Marigayi Owulabi yana tare da daya daga cikin kungiyoyi biyun.

Mr. Owolabi ya kasance dan kungiyan "Eiye confraternity" Sai kungiyan da ake zarginsu su da aikata kisan ana kiransu dan yan Aiye(Aiye group).

Majiyan News Agency Nigeria (NAN), sun gano mamacin tsohon dalibin jami’an polytechnic na Kwara. kuma ma’aikaci ne a babban gidan tarihi dake Osogbo.

Kungiyoyi biyu da kae zargin su da zama yan kungiyan asiri sun kashe junan su a Kwara

Kungiyoyi biyu da kae zargin su da zama yan kungiyan asiri sun kashe junan su a Kwara

Wani tushe ya tabbatar ma majiyan Nigerian Newa Agency( NAN) cewa mamacin ya kasan ce cikakken dan kungiyan "Eiye confraternity" tun lokacin da yake dalibi a jami'an poly na Kwara.

KU KARANTA: : Yan Najeriya sun bukaci a fito da shugabansu Buhari su ganshi

Yace Owulabi ya dawo Ilorin a karshen mako dan sa mun hutu. Sai yan kungiyan hamayya su kai masa kantan bauna suka samu nasaran halaka shi.

Yace an kashe marigayin ne a gaban tsohon asibitin koyarwa na jami’an Ilorin dake Amilegbe a cikin garin Kwara.

Owulabi yaje siyayya ne a wani babban kanti dake unguwan, sai mutanen suka harbe shi da bindiga kuma suka fasa mishi kai.

Mai Magana da yawon yan sanda na jihar Kwara Ajayi Okansanmi, ya tabbatar wa majiyan NAN da hakan yafaru

Okansami, kuma sifeton yan sanda yayi bayanin cewa ana zargin marigayin da zama dan kungiyan asiri ne.

Yan sanda su tabbatar da harbin ya same shi a kai. kuma hukuman na zargin dan kungiyan asiri ne yayi harbin, suna na kan bincike dan tabbatar da gaskiyar al'amarin.

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Idan kana son bamu shawara ko aiko mana da labari, aika wannan akwaiti labaranhausa@corp.naij.com

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Aisha Buhari zata karbi baƙoncin Buhari, Osinbajo tare da Ministocin Najeriya a ofishinta

Aisha Buhari zata karbi baƙoncin Buhari, Osinbajo tare da Ministocin Najeriya a ofishinta

Taron Majalisar zartarwa na yau zai gudana a Ofishin Uwargidar shugaban kasa, shin menene dalili?
NAIJ.com
Mailfire view pixel