An bankado wata badakalar N8.4 biliyan a jami'ar wannan jihar ta Arewa

An bankado wata badakalar N8.4 biliyan a jami'ar wannan jihar ta Arewa

Gwamnatin jihar Kogi dake a arewacin Najeriya karkashin jagorancin Gwamnanta ta sanar da bankado wata mahaukaciyar badakala da takai ta kimanin N8.4 biliyan a jami'ar mallakar jihar dake a karamar hukumar Ayangba.

Babban jami'in yada labarai na Gwamnan jihar Kingsly Fanwo ne ya bayyana hakan a wani taron manema labarai da yayi a jihar.

An bankado wata badakalar N8.4 biliyan a jami'ar wannan jihar ta Arewa

An bankado wata badakalar N8.4 biliyan a jami'ar wannan jihar ta Arewa

NAIJ.com ta samu labarin cewa babban jami'in Gwamnan ya bayyana cewa tuni dai har gwamnatin jihar ta mika jami'an gwamnatin 3 da ta kama da hannu a cikin badakalar ga yan sandan Najeriya domin bincike.

Babban jami'in ya kuma ce wadan da ake zargin ana tuhumar sune da laifin karkatar da makudan kudaden da suka kai N100miliyan a duk wata tun kimanin shekara 7 da suka wuce.

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Najeriya za ta kashe makudan Biliyoyi wajen jiragen saman Shugaban Kasa

Najeriya za ta kashe makudan Biliyoyi wajen jiragen saman Shugaban Kasa

Najeriya za ta kashe makudan Biliyoyi wajen jiragen saman Shugaban Kasa
NAIJ.com
Mailfire view pixel