Wata daliba ta mutu wajen zubar da cikin shegen ta a Arewa

Wata daliba ta mutu wajen zubar da cikin shegen ta a Arewa

Wani labari mai taba zuciya da muke samu na nuni da cewa wata daliba a makarantar koyon malunta a can garin Pankshin dake a cikin jihar Filato dake a arewacin Najeriya ta mutu sanadiyyar zubar da cikin ta.

Mun samu labarin daga majiyar mu wadda ta tabbatar da al'amarin ya afku a fakon satin da ya gabata.

Wata daliba ta mutu wajen zubar da cikin shegen ta a Arewa

Wata daliba ta mutu wajen zubar da cikin shegen ta a Arewa

NAIJ.com ta samu labarin cewa makwaftan wannan matar ne dai suka gano gawar yarinyar a kwance a dakinta bayan da suka leka don ganin ko lafiya don basu ga fitowar ta ba a ranar litinin.

A nasu bangaren kuma rundunar ‘yan sandar jihar Filato din sai suka kai gawar a babbar asibitin Panshin inda likita ya tabbatar musu cewa dalilin zubar da cikin da ta ke dauki da shine yayi sanadiyyar rasuwar Nenfort Ezekiel.

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Yanzu-Yanzu: Dan takarar jam’iyyar APGA Willie Obiano ya lashe zaben gwaman jihar Anambara

Yanzu-Yanzu: Dan takarar jam’iyyar APGA Willie Obiano ya lashe zaben gwaman jihar Anambara

Yanzu-Yanzu: Dan takarar jam’iyyar APGA Willie Obiano ya lashe zaben gwaman jihar Anambara
NAIJ.com
Mailfire view pixel