Rikicin PDP: Ali Modu Sheriff ya kara dura kan Ahmed Makarfi

Rikicin PDP: Ali Modu Sheriff ya kara dura kan Ahmed Makarfi

- Tsohon Shugaban PDP yace Jam’iyyar ta koma hannun barayi

- Ali Sheriff ya soki Shugaban Jam’iyyar Sanata Ahmed Makarfi

- Tsohon Gwamnan ya sha kasa a Kotu game da rikicin Jam’iyyar

Tsohon Shugaban Jam’iyyar PDP Ali Modu Sheriff yace ba shakka Jam’iyyar ta koma hannun manyan barayin kasar bayan da Kotun kolin kasar ta karbe shugabancin Jam’iyyar daga hannun sa.

Rikicin PDP: Ali Modu Sheriff ya kara dura kan Ahmed Makarfi

Hoton Sanata Ali Modu Sheriff daga yanar gizo

Ali Modu Sheriff yake cewa yanzu abin da ke damun sa shi ne yadda Jam’iyyar ta koma hannun Mutanen da ake zargi da laifin sata da rashin gaskiya wajen Hukumar EFCC. Sannan kuma yace bai taba taya Makarfi murna ba yayin da yayi nasara Kotu.

KU KARANTA: Kiristocin Arewa sun soki Gwamnatin Buhari

Rikicin PDP: Ali Modu Sheriff ya kara dura kan Ahmed Makarfi

Rikicin PDP: Ali Modu Sheriff da Ahmed Makarfi

Tsohon Gwamnan ya sha kasa a Kotu game da rikicin Jam’iyyar wanda ta sa rikicin ya zo karshe. Ali Sheriff ya soki Shugaban Jam’iyyar Sanata Ahmed Makarfi da yake cewa za ayi masu afuwa yace bai aikata laifi ba.

Dazu kun ji Gwamnan Jihar Ekiti Ayo Fayose ya kara jaddada cewa shi zai karbi mulki daga hannun Shugaban kasa Muhammadu Buhari da Farfesa Yemi Osinbajo a zaben 2019.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Ga Bidiyon wata Mai saida Burodi da ta zama mai kudi

Source: Hausa.naija.ng

Related news
An tsinci gawar dan jaridar da ya bata a jihar Anambara

An tsinci gawar dan jaridar da ya bata a jihar Anambara

An tsinci gawar dan jaridar da ya bata a jihar Anambara
NAIJ.com
Mailfire view pixel