An yi jana'izar margayi Hon. Wammako a Sakkwato (Hotuna)

An yi jana'izar margayi Hon. Wammako a Sakkwato (Hotuna)

- An yi jana’izar margayi Hon. Abdullahi Muhammad Wamakko a Sakkwato

- Jana’izar ta samu halartar gwamnan jihar Sakkwato da wasu jami’an gwamnati

- Allah ya yiwa marigayin rasuwa a ranar juma’a da ta gabata

An yi sallar jana'izar margayi Hon. Abdullahi Muhammad Wamakko dan majalisar wakilan Najeriya mai wakiltar mazabar Wamakko da Kware kenan a garin Wamakko da ke jihar Sakkwato.

Majiyar NAIJ.com ta tabbatar da cewar, ciki wadanda suka halartar sallar sun hada da maigirma gwamnan jihar Sakkwato Rt Hon Aminu Waziri Tambuwal (Mutawallen Sakkwato) da maigirma tsohon gwamnan jihar Sakkwato sanata Dr. Aliyu Magatakarda Wamakko, tare da wasu manya manyan mukarraban gwamnatin Jihar Sakkwato, tare da ‘yan uwa da kuma dimbin abukkan arziki.

Allah ya yiwa marigayin rusuwa ne a ranar juma’a, 14 ga watan Yuli a babban asibitin na kasa da ke birnin Abuja bayan wata gajeruwar rashin lafiya.

An yi jana'izar margayi Hon. Wammako a Sakkwato (Hotuna)

Margayi Hon. Abdullahi Muhammad Wamakko dan majalisar wakilan Najeriya mai wakiltar mazabar Wamakko da Kware

KU KARANTA: YANZU YANZU: An kashe wata sakatariya a jihar Kogi

Kakakin majalisar, Abdurrazak Namdas, ya sanar da hakan ga kafofin watsa labarai a ranar Juma'a.

An yi jana'izar margayi Hon. Wammako a Sakkwato (Hotuna)

Jana'izar margayi Hon. Wammako a Sakkwato

Allah ya yi masa rahma, ya sa ya huta (Amin).

An yi jana'izar margayi Hon. Wammako a Sakkwato (Hotuna)

A lokacin sallar jana'izar margayi Hon. Wammako a Sakkwato

An yi jana'izar margayi Hon. Wammako a Sakkwato (Hotuna)

Gwamnan jihar Sakkwato Rt Hon Aminu Waziri Tambuwal (Mutawallen Sakkwato)

An yi jana'izar margayi Hon. Wammako a Sakkwato (Hotuna)

Gawar Hon. Wammako a cikin motar Bus

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Kungiyar Atishai ta kasa a Najeriya, tayi taronta na 2017 na kasa a jihar Legas a makon jiya

Kungiyar Atishai ta kasa a Najeriya, tayi taronta na 2017 na kasa a jihar Legas a makon jiya

Kungiyar Atishai ta kasa a Najeriya, tayi taronta na 2017 na kasa a jihar Legas a makon jiya
NAIJ.com
Mailfire view pixel