Yanzu-Yanzu! Sojin Najeriya sun siyo manyan jiragen yaki 5, sunce kashin Boko Haram ya bushe (Hotuna)

Yanzu yanzu labarin da muke samu na nuni da cewa Rundunar sojin saman Najeriya ta bayar da sanarwar cewa ta fa siyo wasu hamshakaon jiragen yaki guda 5 samfurin da ake kira Mushshak.

Haka ma dai sanarwar ta rundunar ta bayyana cewa jiragen ta siyo su ne daga kasar Pakistan da ke a gabas ta tsakiya a yankin nahiyar Asiya.

Yanzu-Yanzu! Sojin Najeriya sun siyo manyan jiragen yaki 5, sunce kashin Boko Haram ya bushe (Hotuna)

Yanzu-Yanzu! Sojin Najeriya sun siyo manyan jiragen yaki 5, sunce kashin Boko Haram ya bushe (Hotuna)

NAIJ.com ta samu labarin cewa jirgin saman daukar kaya watau Cargo a turance dauke da jiragen daga kasar Pakistan ya sauka a tsohon filin jirgin sama dake kan hanyar a Mando a Kaduna da misalin karfe 6:30 na safe.

Mai karatu dai zai iya tuna cewa kasar Amurka dai a kwanan baya ta ki saidawa kasar jiragen saman da aka kera a kasar ta bayan da ta zargi rundunar sojin na Najeriya da keta hakkin biladama a yakin da takeyi da kungiyar nan ta Boko Haram.

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Duniya juyi-juyi: Yadda abokai da 'yan uwa suka yi burus da Jonathan a ranar haihuwar sa

NAIJ.com
Mailfire view pixel