Turnuku! Sojin ruwan Najeriya sun fatattaki barayin da suka so sace wani babban jirgin ruwa

Turnuku! Sojin ruwan Najeriya sun fatattaki barayin da suka so sace wani babban jirgin ruwa

- Sojin ruwan Najeriya sun yi kokari

- Sojin ruwan na Najeriya sun kore wasu barayi

- Sojin ruwan dai sunyi wannan fatattakar ne a garin Fatakwal

Labarin da muke samu yanzu yana nuna mana cewa sojojin Najeriya sun yi abun azo-a-gani inda suka fatattaki wasu manyan barayin cikin ruwa a garin Fatakwal din Najeriya.

An ruwaito cewa barayin sun so su sace wani babban jirgin ruwa ne Samfurin MV UAL HOUSTON dauke da kayayyaki na makudan kudade a bakin ruwan da ke a Fatakwal dake babban birnin jihar ta Ribas a can kudancin Najeria.

Turnuku! Sojin ruwan Najeriya sun fatattaki barayin da suka so sace wani babban jirgin ruwa

Turnuku! Sojin ruwan Najeriya sun fatattaki barayin da suka so sace wani babban jirgin ruwa

NAIJ.com ta samu labarin cewa babban Daraktan yada labarai na rundunar sojin ruwan ta Najeriya Kaftin Suleiman Dahun shine ya bayyana wa manema labarai hakan a cikin wata sanarwa da ya fitar.

A cewar sa, barayin kimanin su 6 ne suka samu nasarar hawa jirgin amma kuma sai suka kasa shiga wurin matukan jirgin wadan da suka rigaya suka rufe kansu.

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Yanzu-Yanzu: Dan takarar jam’iyyar APGA Willie Obiano ya lashe zaben gwaman jihar Anambara

Yanzu-Yanzu: Dan takarar jam’iyyar APGA Willie Obiano ya lashe zaben gwaman jihar Anambara

Yanzu-Yanzu: Dan takarar jam’iyyar APGA Willie Obiano ya lashe zaben gwaman jihar Anambara
NAIJ.com
Mailfire view pixel