Labari da dumi-duminsa: Ban aika sakon taya murna ga Makarfi ba - Sheriff

Labari da dumi-duminsa: Ban aika sakon taya murna ga Makarfi ba - Sheriff

- Ali Modu Sheriff ya nisanta kansa daga sakon taya murna da aka ce ya aike wa Makarfi

- Senata Sheriff din yace labarin karya ce kawai

Da alama dai jami’iyyar PDP bat agama dinke kanta ba kamar yadda yayanta ke ikirarin bayan babbar kotun shiga da kara da ke babbab birnin tarayya Abuja ta tabbatar da Senator Ahmed Makarfi a matsayin shugaban jami’iyyar.

Labari da dumi-duminsa: Ban aika sakon taya murna ga Makarfi ba - Sheriff

Labari da dumi-duminsa: Ban aika sakon taya murna ga Makarfi ba - Sheriff

Mafi yawancin masu fada aji a jami’iyyar sun ce hukuncin da kotun ta yi ci gaba ga demokradiya, a cikin masu irin wannan ra’ayin harda tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan da mataimakin shugaban majalisar dattawa Senata Ike Ekweremadu.

DUBA WANNAN: An yanke wa matashi hukuncin kisa

Jim kadan bayan kotu ta yanke hukuncin, rahotani a kafafen yadda labarai na gida da shafukan sada zumunta sun nuna cewa Senator Sheriff ya mika sakon murnan sa ga Makarfi kuma yayi alkwarin bashi hadin kai domin ci gaba da gina jami’iyya.

Amma, daga bisani Senata Sheriff ya nisantar da kansa daga wannan sakon murnar da aka ce ya aike, yace wannan Magana ba gaskiya bane.

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Najeriya za ta kashe makudan Biliyoyi wajen jiragen saman Shugaban Kasa

Najeriya za ta kashe makudan Biliyoyi wajen jiragen saman Shugaban Kasa

Najeriya za ta kashe makudan Biliyoyi wajen jiragen saman Shugaban Kasa
NAIJ.com
Mailfire view pixel