Kotu ta yanke ma wasu dattawan APC hukuncin zama a gidan maza a Osun.

Kotu ta yanke ma wasu dattawan APC hukuncin zama a gidan maza a Osun.

- Duk da cewa APC ce ke ci, wasu dattawan ta zasu ci zaman gidan yari

A ranar Talata ne wata kotu da ke jihar osun ta yanke wa shugaban APC Fatai Oyedele mai shekaru 51, tare da wasu guda shida zama a gidan yari, kotun tana tuhumarsu da hanu wajen tayar da fitina a jiyar. Mutane sun hada da : Salau Moshood mai shekaru 43, da Adekunle Onikole mai shekaru 40, da Oladosu Along mai shekaru 53, da Funsho Babalola mai shekaru 51, da Babalola Kayode mai shekaru 52.

Kotun tana tuhumar Oyedele da aka fi sani da Diakola da wani mutum a kan wasu laifuka guda uku, an kama su da bita da kullin da Sule yi, da zagon kasa da suke yi na hana zama Lafiya.

Kotu ta yanke ma wasu dattawan APC hukuncin zama a gidan maza a Osun.

Kotu ta yanke ma wasu dattawan APC hukuncin zama a gidan maza a Osun.

Lauyan da ke tuhumar su Chris Okafor ya shaidawa kotun cewa wadanda ake Zargi sun aikata hakane ne ranar litini da misalin 12:01 na rana a Latin run road da ke Osogbo. Ya kara da cewa wadanda ake zargi sun shirya munakisa ne a tsakaninsu ta yin wakokin zagi da batanci na siyasar kan shuagabanni, wadda hakan ba karamin rikici zai haifar ba, kuma zai Iya shafan Wanda bai ji ba bai gani ba. Lauyan ya ce yin haka ya saba wa kundun tsarin mulki na masu laifuka da ke sashi na 517, da 349, da 69. Da hukuncinsu ya ke a sashi na 70 na kundin dokokin jihar Osun, vol ii na 2002.

KU KARANTA: Wasu 'yan Bindiga sun hallaka Soja a yankin Naija.

Lauyan ya kara tabbabtar da abin da ya fada, kuma sun aikata haka, shi kuma Mr Olarewaju Ajiyeoba lauya mai Kare wadanda ake tuhuma ya nemi alfarmar kotu da taimaka ta saki wadanda ake zargin.

Alkalin kotun Ayo Ayeni ya ce "a kai su gidan maza, har sai lauyan su ya rubuta wasikar iznin neman belin su. Ya kuma ce "sai ranar 18 - Yuli - 2017 za a sake sauraran karan".

https://business.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Yanzu-Yanzu: Dan takarar jam’iyyar APGA Willie Obiano ya lashe zaben gwaman jihar Anambara

Yanzu-Yanzu: Dan takarar jam’iyyar APGA Willie Obiano ya lashe zaben gwaman jihar Anambara

Yanzu-Yanzu: Dan takarar jam’iyyar APGA Willie Obiano ya lashe zaben gwaman jihar Anambara
NAIJ.com
Mailfire view pixel