Buhari ya hakura da tsayawa takara a 2019 - Wole Soyinka

Buhari ya hakura da tsayawa takara a 2019 - Wole Soyinka

- Farfesa Wole Soyinka ya bawa Buhari shawarar ya hakura da tsayawa takara a zaben da za a yi 2019.

- Farfesan yayi maganar a wani bidiyo da yake bada sako ga matasan Najeriya.

"Ya kamata ace Buhari ya huta, kar ya tsaya takara a zaben 2019. Amma hakan ba yana nufin ayyukan da ya dakko na cigaban Kasa su tsaya ba."

Ko da shawarar da na bayar, 'Yan Najeriya su tabbata ayyukan da Buhari ya dakko musamman na yaki da cin hanci da rashawa basu mutu ba.

Buhari ya hakura da tsayawa takara - Wole Soyinka

Buhari ya hakura da tsayawa takara - Wole Soyinka

Mutane suna cewa 'yaki da cin hanci da rashawar zamu ci?' Musamman a lokacin nan da mutane suke wallafa litattafai. Amma dole muga cewa ayyukan da ya dakko musamman na yaki da cin hanci da rashawa sun cigaba.

Soyinka yayi magana bayan maganar da Gwamnan Ekiti Ayo Fayose yayi akan Buhari ya sauka daga kujerar mulki saboda rashin lafiyarsa.

DUBA WANNAN: Za'a rataye wani dan tahaliki

Bayan shafe sama da kwana 50 da Shugaban Kasar yayi a Ingila jinya. Hadiman sa da mataimakan aikin sa sun shaidawa 'yan Najeriya Buhari yana murmurewa daga ciwon sa.

Duk da haka Fayose bai musa cewar sa 'Buhari na nan rai ka-kwai mutu ka-kwai'

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Yanzu Yanzu: Mabiya addinin Katolika, maza da mata na gudanar da zanga-zanga a Lagas kan kisan da akeyiwa kiristocin a kasar (hotuna)

NAIJ.com
Mailfire view pixel