Hajjin bana: Maniyyata 50,000 sun kammala biyan kudin Hajjin su

Hajjin bana: Maniyyata 50,000 sun kammala biyan kudin Hajjin su

- Hukumar dake kula tare da jigilar alhazai ta kasa (NAHCO) ta sanar da yawan mutanen da suka kammala biyan kudinsu na aikin hajji

- Ta ce kimanin mutane dubu hamsin ne suka kammala biya zuwa yanzu

- Ana kyautata zaton cewa kimanin maniyanta 97,000 ne zasu yi aikin hajji a bana

Shugaban hukumar dake kula da jin dadi tare da jigilar alhazai ta kasa (NAHCO) Abdullahi Mohammed ya sanar da cewar akalla mutane dubuhamsin (50,000) ne suka kammala biyan kudin su a zuwa aikin hajji zuwa yanzu.

Ya bayyana hakan ne a wani taro na musayan raáyi wanda hukumar ta aikin hajjin kasar ta shirya.

Hajjin bana: Maniyyata 50,000 sun kammala biyan kudin Hajjin su

Hajjin bana: Maniyyata 50,000 sun kammala biyan kudin Hajjin su

KU KARANTA KUMA: Ambaliyar ruwa ya ci gidaje a Birnin KebbiAmbaliyar ruwa ya ci gidaje a Birnin Kebbi

Abdullahi ya yi kira ga ýan daridu das u bayar da rahoto na gaskiya a kan abubuwan da hukumar ke kaddamarwa saboda muhimmancin aikin hajji.

Ana kyautata zaton cewa kimanin maniyanta dubu casain da bakwai (97,000) ne zasu sauke farali a aikin hajjin da zaá gudanar a bana. Sannan kuma jihar Kaduna ta fi yawan maniyyata a hajjin bana.

https://business.facebook.com/pg/naijcomhausa/posts/?ref=page_internal#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Najeriya za ta kashe makudan Biliyoyi wajen jiragen saman Shugaban Kasa

Najeriya za ta kashe makudan Biliyoyi wajen jiragen saman Shugaban Kasa

Najeriya za ta kashe makudan Biliyoyi wajen jiragen saman Shugaban Kasa
NAIJ.com
Mailfire view pixel