2019: PDP ta baiwa sashen Arewa daman fitar da dan takarar shugaban kasa, kudu ta fitar da mataimaki

2019: PDP ta baiwa sashen Arewa daman fitar da dan takarar shugaban kasa, kudu ta fitar da mataimaki

- Za mu yi babban taron mu a watan Octoba.

- Duk mai son yin takara ya nemi izinin mutanensa

- Arewa za ta fitar da shugaban kasa, kudu mataimaki

Kungiyan shuwagabanin jam’iyar PDP sun yi bushara da cewa, zasu yi babban taron su a watan Oktoba na wannan shekara.

Shugaban jami’yar PDP na jihar Neja Alhaji Tanko Beji ya fadi haka ne a ranar Alhamis a birnin Minna lokacin da yake zantawa da masu ruwa da tsaki na jam’iyyar. Bayan haka sun tattauna a tsakanin su game da hukuncin sharia da kotun koli ta zatar.

An bukaci kowani jiha da ta mika sunayen mutane guda 30 da zasu yi hidiman shirin taron.

2019: PDP ta baiwa sashen Arewa daman fitar da dan takarar shugaban kasa. Kudu ta fitar da mataimaki.

2019: PDP ta baiwa sashen Arewa daman fitar da dan takarar shugaban kasa. Kudu ta fitar da mataimaki.

Beji ya tabbatar da cewa jam’iyyar su ta yanke shawaran mika shugabancin shekara 2019 zuwa ga sashen Arewa sai mataimakin zuwa ga Kudancin kasan wande yayi dadai da kudin tsarin jam'iyarsu na karba-karba.

KU KARANTA: Ambaliyar ruwa taci gidaje a jihar Kebbi

Yayi kira da duk mai son yin takara, da ya je ya nemi izinin mutanensa. Saboda lokacin nada wa dole yawuce.

“ Duk wanda yake son ya fito takara yaje wajen mutanensa . shugabanci jam’iyya baza ta yarda da danniya ba.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Kungiyar Atishai ta kasa a Najeriya, tayi taronta na 2017 na kasa a jihar Ikko a makon jiya

Kungiyar Atishai ta kasa a Najeriya, tayi taronta na 2017 na kasa a jihar Ikko a makon jiya

Kungiyar Atishai ta kasa a Najeriya, tayi taronta na 2017 na kasa a jihar Ikko a makon jiya
NAIJ.com
Mailfire view pixel