Rundunar Sojin kasa ta samar da sabon bataliya a jihar Ribas don yaƙi da tsagerun Naje Delta (HOTUNA)

- Rundunar Sojin kasa ta kaddamar da sansanin Sojoji a jihar Ribas

- Ministan tsaro Mansur Dan Ali ne ya kaddamar da sabuwar sansanin

Babban hafsan sojin kasa Laftanar Tukur Yusuf Buratai ya kaddamar da sabuwar bataliyar Sojoji, mai suna Division 6 a jihar Ribas domin yaki da tsagerun Neja Delta.

Wasu daga cikin manyan baki da suka halarci bikin kaddamarwar sun hada da ministan tsaro Mansur Dan Ali, gwamnan jihar Ribas Nyesom Wike, gwamnan jihar Akwa Ibom da sauran manyan baki.

KU KARANTA: Gwamna Nasiru El-Rufa’i ya karɓi baƙonci Tony Blair a Kaduna (HOTUNA)

Wasu daga cikin rundunonin bataliyar sun hada da runduna ta 6 mai yaki da fasa bututun mai, runduna ta 6 mai yaki da garkuwa da mutane, rundunar ba sani ba sabo, da kuma rundunar sintiri da nuna kwanji.

Rundunar Sojin kasa ta samar da sabon bataliya a jihar Ribas don yaƙi da tsagerun Naje Delta (HOTUNA)

Minista Dan Ali

Daga karshe ministan tsaro Mannir Dan Ali ya kaddamar da wasu dakuna guda 20 na kwanan hafsoshin soji, sa’annan ya kaddamar da sabuwar filin Fareti, kamar yadda NAIJ.com ta ruwaito.

Rundunar Sojin kasa ta samar da sabon bataliya a jihar Ribas don yaƙi da tsagerun Naje Delta (HOTUNA)

Sabon bataliya

Rundunar Sojin kasa ta samar da sabon bataliya a jihar Ribas don yaƙi da tsagerun Naje Delta (HOTUNA)

Sabuwar bataliya

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Yakin Sojoji da Boko Haram

Source: Hausa.naija.ng

Related news
An tsinci gawar dan jaridar da ya bata a jihar Anambara

NAIJ.com
Mailfire view pixel