Idan aka kaddamar da mutuwar Buhari, za’a daura El-Rufai a matsayin shugaban kasa – Fani-Kayode ya yi ikirari

Idan aka kaddamar da mutuwar Buhari, za’a daura El-Rufai a matsayin shugaban kasa – Fani-Kayode ya yi ikirari

- Femi Fani-Kayode ya ce za’a nada El-Rufai a matsayin shugaban kasar Najeriya a 2019

- Ya yi ikirarin cewa shirin ne ya sa Tony Blair ya zo Najeriya domin tabbatar da hakan da kuma nuna goyon bayan Turawa

- A cewar sa, jinin Kiristoci da ‘yan Shi’a ba zai yi magana a gwamnatin El-Rufai da Buhari

Femi Fani-Kayode ya bayyana cewa ana shirin daura gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufai a matsayin shugaban kasa a 2019 idan aka kaddamar da mutuwar shugaban kasa Muhammadu Buhari.

A wasu rubutu daban-daban da ya buga a shafin san a twitter a ranar Juma’a 14 ga watan Yuli, dan jam’iyyar na PDP ya yi zargin cewa tsohon Firayam Minista, Tony Blair, ya zo Najeriya domin aiwatar da shirn ne.

KU KARANTA KUMA: Ministar kudi ta yi amai ta lashe

A cewar Fani-Kayode, za’a nada gwamnan jihar Kadunan a matsayin mataimakin shugaban kasa kafin 2019 sannan kuma zai zamo shugaban kasar a cikin shirin su.

https://business.facebook.com/pg/naijcomhausa/posts/?ref=page_internal#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Kasafin kudi: Za a kashe makudan Biliyoyi wajen jiragen saman Shugaban Kasa

Kasafin kudi: Za a kashe makudan Biliyoyi wajen jiragen saman Shugaban Kasa

Najeriya za ta kashe makudan Biliyoyi wajen jiragen saman Shugaban Kasa
NAIJ.com
Mailfire view pixel