Lokaci ya yi da Najeriya za ta fara yin fasfot na shige da fice a kasar

Lokaci ya yi da Najeriya za ta fara yin fasfot na shige da fice a kasar

Konturola janar na hukumar shige da fita na kasa Muhammad Babandede ya ce lokaci ya yi da naajeriya za ta fara buka katin shaida shiga kasa a shekara ta 2018

Babadede ya fada hakane ne a jiya alhamis, lokacin da ya karbi bakoncin shugaban kwamitin tsaro na cikin gida daga kwamitin 'yan majalisar wakilai a ofishinsu da ke Abuja.

Ya ce "jami'an shige da fita na kasa tana shirya yarje jeniya da kamfanin buga littattafai na cikin gida na sirri don ganin haka ya tabbata daga shekaru ta 2018".

lokaci ya yi da najeriya za ta fara yin fasfo na shige da fice a kasar.

lokaci ya yi da najeriya za ta fara yin fasfo na shige da fice a kasar.

Shugaban ya kara da cewa " yin haka zai zage yawan kudaden da najeriya take kashewa a kan fasfot, da kuma samar da aikin yi ga 'yan kasa, da kuma kara ajiye sirrin 'yan kasarta.

KU KARANTA: Za mu zuba jarin kudi biliyan $4.6 a harkar noma- Dangote

A yanzu kamfanin kere-kere na Iris smart da ke Malesiya ne ke fasfo na shige da fita tare da hadin gwuiwar reshenta da ke Najeriya.

https://business.facebook.com/pg/naijcomhausa/posts/?ref=page_internal#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
An tsinci gawar dan jaridar da ya bata a jihar Anambara

An tsinci gawar dan jaridar da ya bata a jihar Anambara

An tsinci gawar dan jaridar da ya bata a jihar Anambara
NAIJ.com
Mailfire view pixel