Rikicin PDP: Makarfi ya sanar da abunda zai faru ga Sheriff kan matsalar da ya haddasa a jam’iyya

Rikicin PDP: Makarfi ya sanar da abunda zai faru ga Sheriff kan matsalar da ya haddasa a jam’iyya

Shugaban jamíyyar PDP ta kasa, Ahmed Makarfi ya kaddamar da yin afuwa ga dukkanin ýan jamíyya dake da hannu cikin rikicin shugabanci wanda ya dauki sama da shekara guda.

Makarfi ya yi wannan sanarwan ne a yayinda yake maida martini ga wata tambaya daga ýan jarida kan ko jam’iyyar zata kori shugaban jamíyyar, Sanata Ali Modu Sheriff.

Da yake jawabi ga taron masu kawo rahoto a Abuja ta hannun kakakin kwamitin kula, Dayo Adeyeye, Makarfi yace yayinda jamíyyar zata rufe idanunta a kan ‘’’laifukan’’ da masu haddasa rikicin jamíyyar suka yi, ba zaá yafe ma duk wanda ya kara haddasa sabon makirci akan sabon shugabanci ba.

Rikicin PDP: Makarfi ya sanar da abunda zai faru ga Sheriff kan matsalar da ya haddasa a jam’iyya

Rikicin PDP: Makarfi ya sanar da abunda zai faru ga Sheriff kan matsalar da ya haddasa a jam’iyya

KU KARANTA KUMA: Boko Haram sun kuma kai hari a iyakar Kamaru da Najeriya, mutane 16 sun mutu

Tsohon gwamnan na jihar Kaduna uya bukaci mambobi masu shariá kan jamíyyar a matakan jihad a su janye su.

Adeyeye ya yi ikirarin cewa jamíyyar APC, ta gaza ma Najeriya.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Duniya juyi-juyi: Yadda abokai da 'yan uwa suka yi burus da Jonathan a ranar haihuwar sa

Duniya juyi-juyi: Yadda abokai da 'yan uwa suka yi burus da Jonathan a ranar haihuwar sa

Duniya juyi-juyi: Yadda abokai da 'yan uwa suka yi burus da Jonathan a ranar haihuwar sa
NAIJ.com
Mailfire view pixel