Tsohon shugaban kasa Abdulsalam Abubakar yan zargin wasu 'yan siyasa da hanu wajen haddasa fitina a kasar nan

Tsohon shugaban kasa Abdulsalam Abubakar yan zargin wasu 'yan siyasa da hanu wajen haddasa fitina a kasar nan

- Tsohon Shugaban Kasa Abdulsalam Abubakar, yana zargin 'yan siyasar da rasu ruruta rikicin da ke faruwa a kasar nan

- Shugaban zaman Lafiya na kasa yana fuskantar rashin adalci a shugabancin sa

- Hasada ba daga cikin tsarin kasar nan

Tsohon shugaban kasa Abdulsalam Abubakar yan zargin wasu 'yan siyasa da hanu wajen haddasa fitina a kasar nan.

Tsohon shugaban kasa Abdulsalam Abubakar yan zargin wasu 'yan siyasa da hanu wajen haddasa fitina a kasar nan.

Abdulsalam Abubakar ya yi kira da ga 'yan siyasar da suka Sha kayi ko kuma wadanda suka kasa cika alkawarukan da suka dauka a yayin neman kujeransu, su ke kokarin yi wa wannan gwamnati zagon kasa.

Rahotanni sun nuna cewa shugaban 'yan fafutukar neman 'yanci na Biyafara Nnamdi Kanu ya fasa wani bututun man fetur da kasar take amfani da shi. Kungiyar Area ta aika wa 'yan kudu da wasika, wanda ya karya musu gwuiwa da kuma haifar musu da tsoro a zukatansu., wadda hakane ya kawo zaman doya da manja tsakanin al'ummar kasar musamman tsakanin kabilun biyu.

KU KARANTA: dan kwallon kafa ya kashe mahaifiyarsa da wuka har lahira.

Labari ya iso mana cewa Shugaban zaman Lafiya na kasa wadda tsohon shugaban kasa Abdulsalam Abubakar ke jagoranta ya ce "ya kamata a guji fading maganar da bai dace ba ko ruruta maganar da zai ta da hankalin mutane ko Wanda zai ta da rikicin tsakanin al'umma yin haka bai da ce ba, Ko kuma yin magana dangane da son zuciya. Kwamitin sun Iya gano cewa fitinan da ke aukuwa ya samo asali ne daga rashin adalcin da tsoffin shuagabannin kasar nan suka yi a zamanin su.

Kwamitin sun gano cewa "wannan abin da yake faruwa tamkar muna nuna wa duniya cewa mu ba mu da da'a da biyayya ga shuagabannin mu, kuma nuna zubar da mutuncin mu ne a idon duniya".

"'Yan siyasar da suka rasa kujerunsu da wadanda suka kasa cika alkawarukan da suka dauka lokacin yakin neman zabensu ne su ke haddasa ire-iren matsalolin da ke faruwa, don kada a gano laifinsu wajen kin aikata aikin da ya dace su yi.

Mafi yawan 'yan ta'ada ko Tada tsaye na sassan duniya mafi yawan su yara ne da aka gagara ba su kulawa na musamman, su ne yau suka zama 'yan ta'adda don Neman abin da za su ci su kula da lafiyansu".

Tsohon gwamnar jihar Abia Dr orji Kalau ya ce "da jimawa Najeriya ta ba da sanarwa cewa duk wata kabila ta yi kokarin hada kan mutane ta, haka zai kawo zaman Lafiya. Ya kuma kafa hujjansa kan sakon da 'yan Arewa suka tura musu " ku kyale 'yan Arewa su had ta matukar kuna bukatar zaman Lafiya da mu a kasar nan".

A ganawarsa da 'yan jarida a Abuja rabar Talata, 10 ga watan Yuli, ya ce matukar ana bukatar zaman Lafiya sai an waiwayi tsarin da aka gina kasar a baya na zaman yanki-yanki, wata kila haka zai taimaka wajen Samar da zaman Lafiya mai dorewa.

Wani dattijo a jam'iyar APC ya ce "matukar ana bukatar zaman Lafiya dole ne sai an had a karfi da large wajen daga don cimma manufa guda". Kuma bai dace ba a ce wani goggagen dan siyasa ne kuma yake jagorantar rikicin kabilanci ba."

Tsohon gwamnar ya ce zai ci gaba da yada manufar shugaba Muhammadu Buhari a matsayin Najeriya kasa saya ce.

https://business.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Duniya juyi-juyi: Yadda abokai da 'yan uwa suka yi burus da Jonathan a ranar haihuwar sa

Duniya juyi-juyi: Yadda abokai da 'yan uwa suka yi burus da Jonathan a ranar haihuwar sa

Duniya juyi-juyi: Yadda abokai da 'yan uwa suka yi burus da Jonathan a ranar haihuwar sa
NAIJ.com
Mailfire view pixel