Majalisar wakillai ta kunyata ministan lafiya, ta umurceshi da ya maido shugaban hukumar NHIS Umar Yusuf

Majalisar wakillai ta kunyata ministan lafiya, ta umurceshi da ya maido shugaban hukumar NHIS Umar Yusuf

- Majalisar wakilai tace a maido Umar Yusuf

- Umar Yusuf shine shugaban hukumar NHIS

- An dai dakatar da shi ne a kwanan baya

Majalisar wakilan kasar Najeriya ta umurci babban ministan lafiyar kasar da ya gaggauta janye takardar korar da aikewa shugaban hukumar inshorar lafiya ta kasa Yusuf Usman ya kuma gaggauta maido shi kan matsayin sa ba da dadewa ba.

A yan kwanakin nan ne dai ma'aikatar lafiyar kasar nan ta dan shiga rudani yayin da ministan ta Farfesa Isaac Adewole ya bayar da sanarwar dakatar da shugaban hukumar NHIS Yusuf Umar har sai an kammala binciken zargin da ake yi masa na kashe kudi ba bisa ka'ida ba.

Majalisar wakillai ta kunyata ministan lafiya, ta umurceshi da ya maido shugaban hukumar NHIS Umar Yusuf

Majalisar wakillai ta kunyata ministan lafiya, ta umurceshi da ya maido shugaban hukumar NHIS Umar Yusuf

NAIJ.com ta samu labarin cewa a jiya ne dai kau mataimakin shugaban kwamitin lafiya a majalisar wakilai din, Honarable Mohammed Usman ya shaidawa wakilin majiyar mu cewa biyu daga cikin kusan abubuwa uku da suka roka kuma majalisar ta amince da su sun hada da, ministan lafiya da wanda aka nada ya kula da hukumar inshorar ba zata ci gaba da wata sabon regista sai kwamintin ya kalmala binciken da yake yi kuma ya baiwa Majalisa sakamakon hakan.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Kungiyar Atishai ta kasa a Najeriya, tayi taronta na 2017 na kasa a jihar Ikko a makon jiya

Kungiyar Atishai ta kasa a Najeriya, tayi taronta na 2017 na kasa a jihar Ikko a makon jiya

Kungiyar Atishai ta kasa a Najeriya, tayi taronta na 2017 na kasa a jihar Legas a makon jiya
NAIJ.com
Mailfire view pixel