Osinbajo tare da manyan jiga-jigan jamiyyar APC sun halarci binne matar Akande

Osinbajo tare da manyan jiga-jigan jamiyyar APC sun halarci binne matar Akande

A yau Alhamis, 13 ga watan Yuli, mukaddashin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya halarci binne matar wani babban jigo kuma tsohon shugaban jam’iyyar APC, Cif Bisi Akande.

Daga cikin wadanda suka halarci taron sun hada da shugaban jam’iyyar ta kasa kuma tsohon gwamnan jihar Lagas, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, da sauran jiga-jigan jam’iyyar.

Kamar yadda NAIJ.com ta rahoto a baya, a yau Alhamis, 13 ga watan Yuli, fadar shugaban kasar tace shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi rubutu da kuma kiran shugaban jam’iyyar All Progressives Congress, Cif Bisi Akande, kan waya don yi masa ta’aziya kan mutuwar matarsa, Omowunmi.

Babban mataimaki na musamman ga shugaban kasa a kafofin watsa labarai, Garba Shehu, ya bayyana hakan a wata sanarwa ga manema labarai a Abuja.

KU KARANTA KUMA: Buhari ya kira, sannan ya rubuta wasika ga Akande kan mutuwar matarsa

Shehu ya bayyana cewa shugaban kasar ya nuna bakin cikin sa kan mutuwar matar Akande na shekaru 50.

Kalli hotunan a kasa:

Osinbajo tare da manyan jiga-jigan jamiyyar APC sun halarci binne matar Akande

Osinbajo tare da manyan jiga-jigan jamiyyar APC sun halarci binne matar Akande Hoto: APC Fan Club-Ekiti State

Osinbajo tare da manyan jiga-jigan jamiyyar APC sun halarci binne matar Akande

A lokacin da ake gudanar da addua Hoto:APC Fan Club-Ekiti State

Osinbajo tare da manyan jiga-jigan jamiyyar APC sun halarci binne matar Akande

Jiga-jigan APC da dama sun halarci jana'izar Hoto: APC Fan Club-Ekiti State

Osinbajo tare da manyan jiga-jigan jamiyyar APC sun halarci binne matar Akande

Osinbajo tare da manyan jiga-jigan jamiyyar APC sun halarci binne matar Akande Hoto: APC Fan Club-Ekiti State

https://business.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
An tsinci gawar dan jaridar da ya bata a jihar Anambara

An tsinci gawar dan jaridar da ya bata a jihar Anambara

An tsinci gawar dan jaridar da ya bata a jihar Anambara
NAIJ.com
Mailfire view pixel