Gwamna Nasiru El-Rufa’i ya karɓi baƙonci Tony Blair a Kaduna (HOTUNA)

- Tsohon Firai Ministan kasar Birtaniya Tony Blair ya yaba da kamun ludayin El-Rufai

- Tony Blair ya bayyana haka ne a wata ziyara da ya kai jihar Kaduna

A ranar Alhamis 13 ga watan Yuli ne tsohon shugaban kasar Birtaniya, Tony Blair ya kawo ziyarar aiki jihar Kaduna don gane ma idanunsa irin kokarin da gwamna El-Rufai ke yi.

Da safiyar Alhamis dinnan ne gwamnan jihar Kaduna ya tarbi tsohon Firai ministan yayin daya sauka a filin sauka da tashin jirage na jihar Kaduna.

KU KARANTA: Rakiyar Kura: Sojoji sun fatattaki mayaƙan Boko Haram har yankin tafkin Chadi (HOTUNA)

Dayake jawabi, Blair yace ya gamsuda kamun ludayin gwamna El-Rufa’i kuma yayi farin ciki da yadda gwamnan ke kokarin ciyar da jihar gaba.

Gwamna Nasiru El-Rufa’i ya karɓi baƙonci Tony Blair a Kaduna (HOTUNA)

Tony Blair

Ga wasu daga cikin hotunan ziyarar tasa kamar yadda NAIJ.com ta dauko su daga shafin hadimar gwamna El-Rufai akan kafafen sadarwa na zamani, Maryam Abubakar.

Gwamna Nasiru El-Rufa’i ya karɓi baƙonci Tony Blair a Kaduna (HOTUNA)

Gwamna Nasiru El-Rufa’i tare da Tony Blair

Ga sauran hotunan nan:

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Da raba Najeriya da sauya ta wanne yafi?

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Duniya juyi-juyi: Yadda abokai da 'yan uwa suka yi burus da Jonathan a ranar haihuwar sa

NAIJ.com
Mailfire view pixel