Shugabar Hukumar NPA ta bayyana kai-kawon da Hukumar ta ke yi

Shugabar Hukumar NPA ta bayyana kai-kawon da Hukumar ta ke yi

- Shugabar Hukumar NPA tayi wata hira da Jaridar Daily Trust

- Hadiza ta bayyana irin kokarin da ta ke yi a Hukumar

- NPA ta takawa Kamfanin Intel burki bayan shekara da shekaru

Shugabar Hukumar NPA tayi wata doguwar hira da Jaridar Daily Trust inda tayi bayani game da abubuwan da su ka shafi Hukumar ta ta watau NPA masu kula da shigowar kaya cikin kasar ta ruwa.

Shugabar Hukumar NPA ta bayyana kai-kawon da Hukumar ta ke yi

Shugabar Hukumar NPA Hadiza Bala Usman

Miss Bala Usman Shugabar Hukumar da ke kula da shigowar kaya cikin kasar ta ruwa tace an dakatar da yarjejeniyar da ke tsakanin Hukumar da Kamfanin Intel da ake zargin na su Atiku Abubakar ne don ya gaza cika wasu ka'idoji.

KU KARANTA : Buhari ba zai dawo kasar nan ba-Inji FFK

Haka kuma Shugabar Hukumar tace ko kadan ba ta tsoron binciken da Sanatocin kasar su ka taso da shi kan Hukumar. Hadiza Bala tace matsin tattalin arziki yana shafar Hukumar ko da yake kayan da Najeriya ke fita da shi waje ya karu a dalilin shirin noma.

An yi sabon Sanata a Majalisar Dattawar Najeriya a wannan makon inda aka rantsar da Ademola Adeleke bayan ya lashe zaben da aka gudanar kwanan nan a Jihar Osun.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Yadda mai burodi ta zama mai kudi

Source: Hausa.naija.ng

Related news
An tsinci gawar dan jaridar da ya bata a jihar Anambara

An tsinci gawar dan jaridar da ya bata a jihar Anambara

An tsinci gawar dan jaridar da ya bata a jihar Anambara
NAIJ.com
Mailfire view pixel