Dangote zai zuba kudi kimanin biliyan $4.6 a harkar noma

Dangote zai zuba kudi kimanin biliyan $4.6 a harkar noma

- A lissafin duniya na masu arziki, Kamfanin Aliko Dangote, dan shekara 60, ya kai darajar kudi dala biliyan $12.1 billion

- Dangote ya samarda reshen Shinkafa (Dangote Rice Ltd) kuma yana kokarin filin kasa kimanin 350,000 hectares (864,850 acres) na kasa don bunkasa noman Rake, sannan hakta 200,000 hectares wa bunkasa noman shinkafa

Kamfanin Dangote da akasani da Dangote Group, wanda Aliko Dangote; mafi arzikin mutum a Afirka ke jagoranta sun bada sanarwar cewa zasu zuba makudan kudi kimanin dala biliyan $3.8 don noman sukari da shinkafa da kuma dala miliyan $800 wa harkar kiwo a nan da shekaru uku masu zuwa don tallafin magance karancin dala a kasar najeriya.

NAIJ.com ta nakalto cewa Edwin Devakumar, Daraktan kamfanin na Reshen Jihar Legas ya bada sanarwar cewa kokarinsu shine ganin sun kara Miliyan daya akan shinkafa don mukabalantar sukari da akeyi ton miliyan 1.5 a shekarar 2020.

Dangote zai zuba kudi kimanin biliyan $4.6 a harkar noma

Dangote zai zuba kudi kimanin biliyan $4.6 a harkar noma

Kamfanin kuma na cikin tsare-tsaren tanadar shanaye 50,000 don samar da Nono kimanin lita miliyan 500 a shekarar 2019.

Devakumar ya kara da cewa, Rashin musayar kaya tsakanin kasar Najeriya da kasashen waje na haifar da rashin kudi a matattarar mutane kuma yana sanya nauyi ga harkar noma gun yunkurin biyan bashin dake iya hawa kan gwamnatin kasa. Dole ce takesa mu sayo sukari danye daga waje a tsadance tareda kashe makudan kudi.

KU KARANTA: Kunji dalilin da yasa Najeriya ke ba Jamhuriya Nijer da Benin wuta

kamfanin simintin Dangote, wanda yake shine mafi girma, su kansu suna yunkurin shiga harkar noma a yayin da Gwamnatin kasar ke kokarin canza alkiblarta daga amfani da mai fetur wanda shine kusan kaso 90 na madogarar kasar a harkar canji tsakanin Najeriya da kasashen waje.

Babban kamfanin ya samarda reshen Shinkafa (Dangote Rice Ltd) kuma yana kokarin Noma haktar kasa kimanin 350,000 hectares (864,850 acres) na kasa don bunkasa noman Rake, sannan hakta 200,000 hectares wa bunkasa noman shinkafa

Kamfanin dai na Dangote suna cikin tsare-tsare da shirye-shirye a kan harkar noma ta bangarori masu yawa kamar; waken suya,masara,kwawar mai da sauransu tareda samar da takin zamani don cigaban hakan.

A lissafin duniya na masu arziki, Kamfanin Aliko Dangote, dan shekara 60, ya kai darajar kudi dala biliyan $12.1 billion a yayinda yake cikin kamfanurnuka 100 mafi shahara.

Ku biyomu a facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa/

ko a twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Bidiyon ziyarar NAIJ.com gidan shahararren mai satan mutanen nan Evans

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Bambarakwai: Uwargida zata biya ma Maigida sadaki don ya kara aure (Hotuna)

Bambarakwai: Uwargida zata biya ma Maigida sadaki don ya kara aure (Hotuna)

Bambarakwai: Uwargida zata biya ma Maigida sadaki don ya kara aure (Hotuna)
NAIJ.com
Mailfire view pixel