Rundunar Sojin sama da sabunta wasu jiragen leken asiri masu sarrafa kansu (HOTUNA)

Rundunar Sojin sama da sabunta wasu jiragen leken asiri masu sarrafa kansu (HOTUNA)

Rundunar Sojin sama ta samu tagomashi ta hanyar inganta wasu jiragen yaki na liken asiri guda 2 domin amfanin dalibanta, kananan hafsoshi matuka jiragen sama a Kaduna.

Cibiyar gudanar da binciken ilimi na rundunar ne ta gudanar da wannan gyara akan wadanna jirage, sakamakon jibge su da aka yin a tsawon watanni 7 ba tare da sun yi aiki ba saboda matsalar na’aura da suke fama da su.

KU KARANTA: Yan ƙunar baƙin wake sun kashe yan ƙato da gora tare da ýan zaman Makoki

Babban hafsan rundunar Sojin sama Air Marshal Sadique Abubakar daya samu wakilcin Air Marshal Sambo Usman shugaban sashen tsare tsare na rundunar, yace gyaran jiragen zai mayar dasu bakin aiki.

Rundunar Sojin sama da sabunta wasu jiragen leken asiri masu sarrafa kansu (HOTUNA)

Jirgin leken asiri mai sarrafa kansa

Abubakar ya bayyana cewar rundunar ta horar da hafsoshinta guda 9 da zasu tuka jiragen tare da kula dasu, kuma tuni aka tura sub akin daga inda suke taimakawa wajen yaki da ta’addanci, kamar yadda NAIJ.com ta ruwaito.

Rundunar Sojin sama da sabunta wasu jiragen leken asiri masu sarrafa kansu (HOTUNA)

Wakilin babban hafsan Sojin sama tare da manyan baki

A wani labarin kuma, an mika ma rundunar Sojin sama wani jirginta mai duakan kaya da jami’a da aka yi masa garanbawul a nan gida Najeriya a ranar Laraba, 12 ga watan Yuli.

Ga sauran hotunan kanar haka:

Rundunar Sojin sama da sabunta wasu jiragen leken asiri masu sarrafa kansu (HOTUNA)

Jirgin yaki

Rundunar Sojin sama da sabunta wasu jiragen leken asiri masu sarrafa kansu (HOTUNA)

Jirgi

Rundunar Sojin sama da sabunta wasu jiragen leken asiri masu sarrafa kansu (HOTUNA)

Jirgi

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Yadda Sojojin sama ke uwar watsi da Boko Haram, kalla:

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Bambarakwai: Uwargida zata biya ma Maigida sadaki don ya kara aure (Hotuna)

Bambarakwai: Uwargida zata biya ma Maigida sadaki don ya kara aure (Hotuna)

Bambarakwai: Uwargida zata biya ma Maigida sadaki don ya kara aure (Hotuna)
NAIJ.com
Mailfire view pixel