Boko Haram sun kuma kai hari a iyakar Kamaru da Najeriya, mutane 16 sun mutu

Boko Haram sun kuma kai hari a iyakar Kamaru da Najeriya, mutane 16 sun mutu

- Boko Haram sun kashe mutane 16 a Waza, wani kauye a iyakar Kamaru da Najeriya

- An kashe ‘yan kunar bakin waken a harin

- Mutane 42 sun ji rauni a harin

A kalla mutane 16 ne suka rasa rayukansu a wani harin kunar bakin wake da ‘yan Boko Haram suka kai a iyakar Kamaru da Najeriya.

Al’amarin wanda ya afku a yankin Waza ya dauki rayukan ‘yan kunar bakin wake biyu da kuma wasu mutane 14.

A cewar Cif Bisong Etahoben wanda ya rahoto al’amarin a shafin twitter, bam din ya tashi ne misalin karfe 11 na ranar Laraba, 12 ga watan Yuli.

Boko Haram sun kuma kai hari a iyakar Kamaru da Najeriya, mutane 16 sun mutu

Boko Haram sun kuma kai hari a iyakar Kamaru da Najeriya, mutane 16 sun mutu

KU KARANTA KUMA: Hukumar EFCC tayi ram da wani Bawan Allah a KadunaHukumar EFCC tayi ram da wani Bawan Allah a Kaduna

Ya kara da cewa mutane ashirin da hudu (24) ne suka jikkata a harin.

A baya NAIJ.com ta rahoto cewa akalla mutane 11 ne suka mutu a tashin wasu bama-bamai guda biyu a daren ranar Talata, 11 ga watan Yuli, a Maiduguri.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Kungiyar Atishai ta kasa a Najeriya, tayi taronta na 2017 na kasa a jihar Ikko a makon jiya

Kungiyar Atishai ta kasa a Najeriya, tayi taronta na 2017 na kasa a jihar Ikko a makon jiya

Kungiyar Atishai ta kasa a Najeriya, tayi taronta na 2017 na kasa a jihar Ikko a makon jiya
NAIJ.com
Mailfire view pixel