Zamu hada kai da Makarfi don kawo karshen zamanin APC –PDP a Jihar Oyo

Zamu hada kai da Makarfi don kawo karshen zamanin APC –PDP a Jihar Oyo

- PDP ta jihar Oyo a shirye suke don aiki tared Makarfi don kawo karshen Mulkin Jam'iyyar APC a siyasar 2019

- Honorabul Asimiyu Alarape Na Jihar Oyo ya taya sanata Makarfi murna tareda nuna cewa hukuncin kotu na danka masa shugabanci ne zai kawo karshen rikinsu na Jam'iyyar PDP

'Yan jam'iyya Peoples Democratic Party (PDP) na yankin Jihar Oyo sun sananr da cewa sun yarda da zartarwar kotun koli a tabbatarda Sanata Ahmed Makarfi a matsayin shugabansu, kuma sun nuna mika wuya da niyyar aiki tareda shi a matsayin jagoransu

Maga-takardar jam'iyyar ta PDP a jihar,Honorabul Asimiyu Alarape ya taya sanata Makarfi murna tareda nuna cewa hakan ne zai kawo karshen rikinsu na Jam'iyyar.

Zamu hada kai da Makarfi don kawo karshen zamanin APC –PDP a Jihar Oyo

Zamu hada kai da Makarfi don kawo karshen zamanin APC –PDP a Jihar Oyo

A wani jawabinsa da NAIJ.com ta Ruwaito na Larabar, Alarape ya shedarda cewa hukuncin kotun yayi daidai da tsarin da jam'iyyar ke gudanuwa akai na dayantakarta

ya kara da bada tabbacin cewa reshen jam'iyyar ta PDP na jihar Oyo a shirye suke don aiki tared shi shugaban na Jam'iyyar na kasa baki daya don ganin karshen Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a siyasar 2019.

NAIJ.com ta nakalto sa yana kara da cewa; "Muna taya Sanata Ahmed Makarfi Murnar wannan nasara kuma muna godewa kotun koli a tabbatardashi da sukayi tareda kawo karshen rikicin cikin gida na jam'iyyar".

Hukunci irin wannan abune mai kyau, kuma irinsa muke bukata musamman don tunkarar shekarar 2019.

KU KARANTA: Kunji dalilin da yasa Najeriya ke ba Jamhuriya Nijer da Benin wuta

“PDP ta jihar Oyo a yanzu haka zata bada karfine ga zagon kasa wa jam'iyyar APC tareda gudun mawar shugaba makarfi na Jam'iyyar. ya nuna cewa PDP ta jihar oyo kansu a hade yake, kuma shirye suke su yi biyayya ga kowanna mai neman matsayi wanda yaci Sheriff ko Makarfi

“Tabbas akwai karfi a hadin kai da kasancewa tsintsiya madauri daya a jam'iyyar, Oyo a hade take kuma muna sanya rai a kasa baki daya kanmu ya hadu.

Alarape, yayi kira a karshe ga dukkanin yan jam'iyyar dasu zo a hada kai, kuma su marawa shugaba makarfi baya.

Ku biyomu a facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa/

Ko a twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Kalli bidiyon ziyar NAIJ.com gidan Shahararren mai satar mutanen nan Evans

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Najeriya za ta kashe makudan Biliyoyi wajen jiragen saman Shugaban Kasa

Najeriya za ta kashe makudan Biliyoyi wajen jiragen saman Shugaban Kasa

Najeriya za ta kashe makudan Biliyoyi wajen jiragen saman Shugaban Kasa
NAIJ.com
Mailfire view pixel