An yi wani sabon Sanata a Majalisar Dattawa

An yi wani sabon Sanata a Majalisar Dattawa

- An rantsar da Sanata Adeleke a matsayin sabon Dan Majalisar Dattawa

- A karshen makon jiya Sanatan ya doke Dan takarar APC a zaben da aka yi

- Jam'iyyar APC na da 'Yan Majalisa 65 yayin da PDP kuma ke da 43

An yi sabon Sanata a Majalisar Dattawar Najeriya a wannan makon inda aka rantsar da Ademola Adeleke bayan ya lashe zaben da aka gudanar kwanan nan a Jihar Osun.

An yi wani sabon Sanata a Majalisar Dattawa

PDP ta kara samun Sanata a Majalisar Dattawa

Ademola Adeleke ne zai cigaba da wakiltar mazabar Yammacin Jihar Osun inda ya maye gurbin Dan uwan sa Isiaka Adeleke da ya rasu kwanaki. Har yanzu APC ke da rinjaye a Majalisar da 'Yan Majalisa 65 yayin da PDP ke da 43.

KU KARANTA: Sanata Shehu Sani yayi magana game da Buhari

An yi wani sabon Sanata a Majalisar Dattawa

Adeleke ya zama Sanata a Majalisa

Adeleke ya doke Dan takarar APC Sanata Husseini Mudassiru a zaben wanda ta kai wani Dan Majalisar yace PDP har yanzu da karfin ta. Bukola Saraki dai yace ya so ace a Jam'iyyar APC Sanatan ya zo.

Kwanaki ku ka ji cewa Ademola Adeleke ya bada mamaki a zaben Sanatan Jihar Osun inda ya lashe kananan Hukumomi 9 cikin 10.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Shin a raba Najeriya ko kuwa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Kungiyar Atishai ta kasa a Najeriya, tayi taronta na 2017 na kasa a jihar Ikko a makon jiya

Kungiyar Atishai ta kasa a Najeriya, tayi taronta na 2017 na kasa a jihar Ikko a makon jiya

Kungiyar Atishai ta kasa a Najeriya, tayi taronta na 2017 na kasa a jihar Ikko a makon jiya
NAIJ.com
Mailfire view pixel