An gano wasu azuzuwan ƙasa a Zamfara inda ɗalibai ke ɗaukan darasi (HOTUNA)

An gano wasu azuzuwan ƙasa a Zamfara inda ɗalibai ke ɗaukan darasi (HOTUNA)

Da alamu har yanzu al’ummar jihar Zamfara ba zasu iya dukan kirji su bayyana wasu muhimman ababen more rayuwa da zasu ce sun karu dasu a mulkin dimukradiyya ba.

Wani ma’abocin kafar sadarwa na Facebook Abdulhamid Yaron Malam ne ya daura hotunan wannan makaranta a shafins ana Facebook, inda ya koka akan halin da sashin ilimi ke ciki a jihar Zamfara.

KU KARANTA: Jihar Kaduna ta kafa tarihi, ta ƙirƙiro sabon salon gudanar da zaɓe, Karanta

Majiyar NAIJ.com ya bayyana sunan wannan makaranta da suna Makarantar Firamari ta garin Dajin Yamma, inda ya kara da bada kwatancen kauyen da cewa bai wuce nisan kilomita 12 zuwa garin Tsafe fa.

An gano wasu azuzuwan ƙasa a Zamfara inda ɗalibai ke ɗaukan darasi (HOTUNA)

Azuzuwan ƙasa a Zamfara

Sai dai majiyar yace da alama jama’an wannan kauye ne suka gina ma kansu wannan azuzuwa sakamakon fahimtar muhimmancin ilimi da suka yi.

An gano wasu azuzuwan ƙasa a Zamfara inda ɗalibai ke ɗaukan darasi (HOTUNA)

Cikin Azuzuwan ƙasa a Zamfara

Idan ba’a manta ba, a baya ma NAIJ.com ta kawo muku rahoton wasu azuzwa marasa kyawu inda daliban jihar Zamfara suke daukan karatu, wanda hakan ke nuni da halin ko in kula da bangaren ilimi.

An gano wasu azuzuwan ƙasa a Zamfara inda ɗalibai ke ɗaukan darasi (HOTUNA)

Azuzuwan ƙasa a Zamfara

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Yadda gwamnan Osun ya ciyar da Ilimi gaba a jihar sa:

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamna Ganduje ya koka game da naira biliyan 9 da gwamnatinsa ke kashewa wajen biyan albashi a kowane wata

Gwamna Ganduje ya koka game da naira biliyan 9 da gwamnatinsa ke kashewa wajen biyan albashi a kowane wata

Gwamnatin Kano tana kashe naira biliyan 9 wajen biyan albashi a kowace wata
NAIJ.com
Mailfire view pixel