Nayi yunkuri don hana ballewar Najeriya shekaru 57 da suka shige – Gowon

Nayi yunkuri don hana ballewar Najeriya shekaru 57 da suka shige – Gowon

- Janar Yakubu Gowon ya bukaci matasa da ke su nuna karfinsu gurin ganin ci gaban Najeriya

- Tsohon shugaban kasar ya tuna cewan ya yi kokarin hana ballewar Naajeriya ta hanyar gida Karin jihohi

- Ya yaba ma Gwamna Seriake Dickson kan aikinsa a Bayelsa

Tsohon shugaban kasa, Yakubu Gowon, ya bayyan cewa ya samar da Bayelsa da wasu jihohi shekaru 57 da suka shige don hana ballewar Najeriya da kuma kare kananan kungiyoyi daga rinjaya.

Vanguard ta rahoto cewa tsohon shugaban kasar ya bayyana hakan ne a Bayelsa a ranar Laraba, 12 ga watan Yuli yayin kaddamar da sabon ofishin Gwamnan jihar Bayelsa da aka gina.

Gowon ya yaba ma Gwamna Serike Dickson kan kokarinsa a jihar da kuma nuna godiya bisa yadda aka karbe shi da kuma sarautar da aka nada mai.

Nayi yunkuri don hana ballewar Najeriya shekaru 57 da suka shige – Gowon

Nayi yunkuri don hana ballewar Najeriya shekaru 57 da suka shige inji Gowon

Tsohon shugaban kasar ya kuma aika wani sako ga matasan dake kira ga ballewar Najeriya inda ya shawarce su da suyi amfani da karfinsu gurin inganta kasar.

KU KARANTA KUMA: 2019: PDP za ta karbi mulkin kasar nan - Fayose

Ya kuma bukaci das u saurari dattawansu yayinda ya kuma shawarci dattawan da su tafiyar da matasan gurin ci gaban kasa.

https://business.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
An tsinci gawar dan jaridar da ya bata a jihar Anambara

An tsinci gawar dan jaridar da ya bata a jihar Anambara

An tsinci gawar dan jaridar da ya bata a jihar Anambara
NAIJ.com
Mailfire view pixel