Rashin imani: Uwa ta siyar da jariri, ɗan cikinta, ta siya babur

Rashin imani: Uwa ta siyar da jariri, ɗan cikinta, ta siya babur

- Tabarbarewar al'umma na kara kamari, inda mutane basu dauki rai a bakin komai ba

- Wata mata ta siyar da jaririnta dna gaba da fatiha N250,000

Rundunar Yansandan jihar Anambra ta samu nasarar cafke wata mata mai shekaru 24 da ta siyar da sabon jaririnta ga watan uwardakinta, inda ta sayi babur din hawa da kudin.

Ita dai wannan mata mai suna Oluchi Emeobi ta shiga komar Yansanda ne a ranar Asabar 8 ga wata Yuli a unguwar Nnewi ta jihar, bayan da aka samu labarin siyar da jaririn nata mai watanni 2 a Duniya, kamar yadda Rariya ta rwuaito.

KU KARANTA: Dan wasan Najeriya, Kelechi Iheanacho ya tashi daga Man City zuwa Leicester City

Yansandan sun yi caraf da matar ne tare kawarta Nchedoch Richard wanda suka hada baki da ita a wajen aikata wannan mummunar aika aika, inda suka siyar da jaririn ga wata mata mata mai suna ‘Fisrt Lady’ aka kudi N250,000.

Rashin imani: Uwa ta siyar da jariri, ɗan cikinta, ta siya babur

Uwar da ta siyar da jaririnta da kawarta

Bayan sun amshi wadannan makudan kudade ne, sai Oluchi da kawarta Nchedoch suka siyo babu, sai dai majiyar NAIJ.com ta bayyana cewar har yanzu ba’a gano inda wannan mata mai suna First Lady take ba.

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Kalli irin barnar da ruwa yayi a Legas:

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Kungiyar Atishai ta kasa a Najeriya, tayi taronta na 2017 na kasa a jihar Ikko a makon jiya

Kungiyar Atishai ta kasa a Najeriya, tayi taronta na 2017 na kasa a jihar Ikko a makon jiya

Kungiyar Atishai ta kasa a Najeriya, tayi taronta na 2017 na kasa a jihar Ikko a makon jiya
NAIJ.com
Mailfire view pixel