Nasarar makarfi: yan APC na cikin bakin ciki a yanzu-Sunny Onuesoke

Nasarar makarfi: yan APC na cikin bakin ciki a yanzu-Sunny Onuesoke

Wani jigon jami’yyar (PDP) na jihar Delta Sunny Onuesoke yace yan jami’yyan APC na cikin matukar bakin ciki bayan hukuncin da kotu kolin kasa ta zartar na maida Makarfi a matsayin sahihin shugaban PDP.

Ya fadi haka ne a Abuja bayan sun fito daga kotu a lokacin da a kammala shara'a. Nasarar makarfi alama ne na mutuwar mulkin jami’yar APC a wannan kasan.

Nayi matukar farin ciki da shara’an da kotun koli ta zartar. Yan jami’yar APC da karannunakan su da ke cikin PDP sunji kunya nasan suna jin zafin abin da yafaru.

Nasarar makarfi: yan APC na cikin bakin ciki a yanzu-Sunny Onuesoke

Nasarar makarfi: yan APC na cikin bakin ciki a yanzu-Sunny Onuesoke

Zaben shekara 2019 da ke zuwa ina mai tababatar da cewa” yan Najeriya za su fitar da jami’yar APC daga karagar mulki kasan saboda irin talauci da mawuyacin hali da suka saka jama’a a ciki, babu wani alheri da zai fito daga irin wannan jami’iya.

KU KARANTA: Zamu kwace mulki a 2019 - Fayose

Shara'an da kotun koli ta zartar ya nuna cewa sashen sharia kadai ce ta rage mai ceton marasa karfi a wannan kasa.

“Wannan nasara ce babba ga dimokuradiyya, da kuma zuwan karshen mulkin zalunci."Najeriya ta tashi daga barci a yanzu. Saboda kyakyawan adawa kadai ke tsabtace dimokuradiyya a kowani kasa... inji Sunny Onuesoke.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa

Da Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya karbi bakuncin Gwamna Willie Obiano a Aso Rock (hotuna)

Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya karbi bakuncin Gwamna Willie Obiano a Aso Rock (hotuna)

Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya karbi bakuncin Gwamna Willie Obiano a Aso Rock (hotuna)
NAIJ.com
Mailfire view pixel