Amurka ta bude wa Najeriya sashen yanar gizo don yaki da rashawa

Amurka ta bude wa Najeriya sashen yanar gizo don yaki da rashawa

- Mulkin Buhari na gudana ne kan kokarin yaki da rashawa

- Ana ganin manyan Najeriya da yawa na wawashe kudin kasar su kai turai

- Amurka na son taimaka wa Najeriya dawo da kudaden sata

A jiya ne kasar Amurka ta bude ma Najeriya shafin yanan gizo domin taimaka ma yan Najeriya yaki da rashawa. Hukumar yaki da safaran kwayoyi na kasa-da-kasa ne da ke Amurka ta dauki nauyin wannan aiki.

A wurin taron kadamar da shafin yannan gizon, Mr david Young na kungiyar Charge ‘D’ Affaires reshen Najeriya yace ce an gina shafin ne domin taimaka ma miliyoyin yan Najeriya wajen kauda rashawa.

Yayi kira da yan Najeriya da su bada hadin kai domin kawar da rashawa wanda shine ke hana ci gaba a Kasar.

Amurka ta bude wa Najeriya sashen yanar gizo don yaki da rashawa

Amurka ta bude wa Najeriya sashen yanar gizo don yaki da rashawa

Rashawa zai zama abin kyama idan dukkan mutanen Najeriya suka hada hannu da karfe waje daya domin kauda rashawar.

DUBA WANNAN: A zaben 2019, shugaba Buhari ne zai lashe zabe

“Shafin zai baka damar shigar da bayanai akan cin hanci da rashawa nan take, har kuma da damar shigar da kara a wajen yan sandan gaggawa,” inji shi.

“Ta hannun hukumar yaki da safaran kwayoyi na kasa-da-kasa, muna aiki tukuru domin karfafa ma yan sanda da fanin sharia da hanyoyin inganta aikin su,

Maitaimakin kwamishinan yan sanda, Mr Abayomi Shogunle wanda yayi magan a madadin kwamishinan yan sandan yayi kira gay an Najeriya da suyi amfani da kafar ta hanyar da ya dace domin taimaka ma yan sanda wajen kawar da rashawa.

Ya kuma kara da cewa rundunar yan sandan zata kara zage damtse wajen yaki da rashawan tare da hadin kan wasu hukumomin gwamnati masu alhakin kawar da rashawar.

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Taran aradu da ka: wata Hajiya ta dauki gabaran biya ma Mijinta sadaki don ya yo mata kishiya

Taran aradu da ka: wata Hajiya ta dauki gabaran biya ma Mijinta sadaki don ya yo mata kishiya

Bambarakwai: Uwargida zata biya ma Maigida sadaki don ya kara aure (Hotuna)
NAIJ.com
Mailfire view pixel