Na sha azaba kan dole sai na sauka daga mukami na na shugabancin majalisa - Saraki

Na sha azaba kan dole sai na sauka daga mukami na na shugabancin majalisa - Saraki

- Saraki ya bayyana yadda yasha azaba wajen yan siyasa yan uwan sa

- Saraki yayi wannan jawabin ne a garinsu

- Sanaraki yace yaki yin murabus ne saboda yadda ya taimaki APC

Shararren dan siyasar nan kuma shugaban majalisun tarayya Najeriya Dakta Bukola Saraki ya bayyana yadda yasha azaba wajen manyan yan siyasar kasar nan kan lallai dole sai ya sauka daga mukamin sa na shugabancin majalisar a kwanan baya.

Da yake maida ba'asin, shugaban na majalisar ya kuma bayyana dalilin da yasa duk da matsin lambar da yasha hakan bai sa ya sauka daga mukamin nasa ba.

Na sha azaba kan dole sai na sauka daga mukami na na shugabancin majalisa - Saraki

Na sha azaba kan dole sai na sauka daga mukami na na shugabancin majalisa - Saraki

NAIJ.com ta samu labarin cewa Sarakin yace ya ki yin murabus ne saboda gudummawarsa ga nasarar jama'iyyar mai mulki ta APC a zaben shekarar 2015.

Akwanan baya ne dai kotun dake bincikar shi ta wanke shi tas daga dukkan zarge-zargen da ake yi masa na karya, cin hakin jama'a da kuma zamba cikin aminci.

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Duniya juyi-juyi: Yadda abokai da 'yan uwa suka yi burus da Jonathan a ranar haihuwar sa

Duniya juyi-juyi: Yadda abokai da 'yan uwa suka yi burus da Jonathan a ranar haihuwar sa

Duniya juyi-juyi: Yadda abokai da 'yan uwa suka yi burus da Jonathan a ranar haihuwar sa
NAIJ.com
Mailfire view pixel