Kunji dalilin da yasa Najeriya ke ba Jamhuriya Nijer da Benin wuta

Kunji dalilin da yasa Najeriya ke ba Jamhuriya Nijer da Benin wuta

- Najeriya dai ita ke ba Nijer da Benin wutar lantarki

- Yanjejeniya ce aka kulla tuntuni

- Najeriya zata ci gaba da basu wutar

Al'amarin nan mai sarkakiya da ban al'ajabi na yadda Najeriya ke bawa Nijer da Benin wutar lantarki ya fara fitowa fili.

Tuni dai dama dayawa daga cikin yan Najeriya ke ta mamakin yadda za'ace kasar ta Najeriya ke dagewa akan kullum sai ta kasashen biyu wutar lantarkin da take samarwa duk kuwa da yadda kasar ke fama da rashin wutar ita kanta.

Kunji dalilin da yasa Najeriya ke ba Jamhuriya Nijer da Benin wuta

Kunji dalilin da yasa Najeriya ke ba Jamhuriya Nijer da Benin wuta

NAIJ.com dai samu labarin cewa babban ministan nan na manyan ayyuka, gidaje da kuma harkar wutar lantarki wato Mista Raji Fashola ne yayi karin haske akan batun a lokacin da yake bayani wurin wani taron masu ruwa da tsaki a Abuja.

Babban ministan har ila yau ya bayyana cewa akwai wata daddar yarjejeniya ce da take tilasta Najeriya ta ba makwabtan kasashen nata wutar da take samarwa don gudun kar kasashen su taba hanyar ruwar kogin Neja da ya biyo ta kasara tasu.

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Bambarakwai: Uwargida zata biya ma Maigida sadaki don ya kara aure (Hotuna)

Bambarakwai: Uwargida zata biya ma Maigida sadaki don ya kara aure (Hotuna)

Bambarakwai: Uwargida zata biya ma Maigida sadaki don ya kara aure (Hotuna)
NAIJ.com
Mailfire view pixel