Daga fadar shugaban kasar har Majalisa ba mai tausayin talaka - Balarabe Musa

Daga fadar shugaban kasar har Majalisa ba mai tausayin talaka - Balarabe Musa

- Balarabe Musa yayi aman wuta

- Tsohon Gwaman jihar Kaduna yace majalisa da fadar shugaban kasa duk daya ne

- Dan gwagwarmayar ya ce ba don talaka suke yi ba

Shahararren dan gwagwarmayar nan kuma tsohon Gwamnan tsohuwar jihar Kaduna a jamhuriya ta biyu Balarabe Musa ya caccaki fadar shugaban kasan Najeriya da kuma yan majalisun kasar.

Tsohon Gwaman ya ayyana cewa shifa dukkan su daya ya dauke su don kuwa babu wani mai yin abun da yakeyi saboda Allah kokuma talaka. Tshon Gwaman yace shi tuni ya gama gane cewa dukkan su don aljihun su suke yin abun da suke yi.

Daga fadar shugaban kasar har Majalisa ba mai tausayin talaka - Balarabe Musa

Daga fadar shugaban kasar har Majalisa ba mai tausayin talaka - Balarabe Musa

NAIJ.com ta samu labarin cewa Balarabe Musa ya bayyana hakan ne a yayin wata fira da yayi da manema labarai a can jihar ta Kaduna dake arewa maso yammacin Najeriya.

Sai dai kuma duk da haka dan gwagwarmayar ya bayyana cewa yana sa ran kasar zata iya gyaruwa musamman ma idan Shugaba Buhari ya dawo ya kuma ci gaba da ayyukan alherin da yasa a gaban sa.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Najeriya za ta kashe makudan Biliyoyi wajen jiragen saman Shugaban Kasa

Najeriya za ta kashe makudan Biliyoyi wajen jiragen saman Shugaban Kasa

Najeriya za ta kashe makudan Biliyoyi wajen jiragen saman Shugaban Kasa
NAIJ.com
Mailfire view pixel