Madalla! Tubabban 'ya'ya kungiyar Boko Haram 52 sun isa makarantar da za'a sake musu hali

Madalla! Tubabban 'ya'ya kungiyar Boko Haram 52 sun isa makarantar da za'a sake musu hali

- Tubabbun yan Boko Haram sun koma makaranta

- Yan Boko Haram din dai su 52 aka kai sansanin sake hali

- Sansanin na a jihar Gombe

Labarin da muke samu yanzu dai yana nuni da cewa gagga-gaggan yan kungiyar nan ta Boko Haram da suka tuba su kimanin mutum 52 sun isa makarantar nan dake koyar da sake hali wadda kuma take da mazauni a jihar Gombe.

Kwamandan makarantar dai ne mai suna Manjo Janar Shafa ya bayyana hakanyayinda yake ganawa da manema labarai, kawo horas da 'yan Boko Haram da suka tuba shi ne irinsa na biyu saboda a farkon wannan shekarar an horas da wasu guda shida da aka yaye watan jiya.

Madalla! Tubabban 'ya'ya kungiyar Boko Haram 52 sun isa makarantar da za'a sake musu hali

Madalla! Tubabban 'ya'ya kungiyar Boko Haram 52 sun isa makarantar da za'a sake musu hali

NAIJ.com dai ta ruwaito maku a kwanan baya cewa kimanin yan Boko Haram din da suka tasar ma 100 ne suka tuba suka kuma mika wuya ga jami'an sojin Najeriya.

Har ilayau Kwamandan sansanin ya ce idan wadan da aka kawo din aka gama horas da su to za'a kuma koya musu san'oi don su dogara da kansu sannan kuma a basu jari.

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Sarkin Kano ya koka kan rikicin ma’aurata musamman akan mata

Sarkin Kano ya koka kan rikicin ma’aurata musamman akan mata

Sarkin Kano ya koka kan rikicin ma’aurata musamman akan mata
NAIJ.com
Mailfire view pixel