Jam'iyyar APC tamkar kura ce mai shan bugu amma gardi na anshe kudin - Inji Cif Oyegun

Jam'iyyar APC tamkar kura ce mai shan bugu amma gardi na anshe kudin - Inji Cif Oyegun

- An fara samun tsaga a jikin bangon APC

- Shugaban jam'iyyar APC yace fadar shugaban kasa batayi daidai ba

- Jam'iyyar APC dai ita ce ke mulki

Alamun baraka na ci gaba da bayyana a cikin jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya yanzu haka inda shugaban ta Cif Oyegun ya fito ya caccaki salon mulkin musamman ma na nade-naden da gwamnatin shugaba Buharin ta ke tayi a kwananan.

Shugaban na jam'iyyar APC na kasa baki daya Cif Onyegun ya kwatatan yadda gwamnatin ta Buhari keyin nade-naden ta da tamkar kurar da ke shan bugu wajen wasa amma kuma gardin da ya mallaketa yana anshe kudi.

Jam'iyyar APC tamkar kura ce mai shan bugu amma gardi na anshe kudin - Inji Cif Oyegun

Jam'iyyar APC tamkar kura ce mai shan bugu amma gardi na anshe kudin - Inji Cif Oyegun

NAIJ.com ta tsinkayo shi shugaban na APC yana ayyana hakan yayin da yake maida martani ga wata tambaya, Oyegun yace akwai matsala gurin bada mukamai kamar yadda wandanda sukayi ma jam’iyyar aiki basu samu ladan aikinsu ba.

Yanzu haka dai al'umma da dama akasar sun zura ido sun kuma bude kunnuwan su domin ganin yadda rikicin na cikin gida ke neman dai-daita jam'iyyar mai mulki tun kafin 2019.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya karbi bakuncin Gwamna Willie Obiano a Aso Rock (hotuna)

Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya karbi bakuncin Gwamna Willie Obiano a Aso Rock (hotuna)

Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya karbi bakuncin Gwamna Willie Obiano a Aso Rock (hotuna)
NAIJ.com
Mailfire view pixel