An rufe Shugaban Jami'ar OAU bayan ya ci kudin makaranta

An rufe Shugaban Jami'ar OAU bayan ya ci kudin makaranta

- Tsohon Shugaban Jami'ar Obafemi Awolowo ya wuce gidan kurkuku

- Ana zargin Farfesan da satar dinbin kudin Jama'ar ta OAU

-Farfesa Elujoba yayi gaba da wasu kudi har sama da Biliyan guda

Wani Tsohon Shugaban Jami'ar Obafemi Awolowo OAU ya wuce gidan kurkuku inda ake zargin sa da shan kwana da wasu sama da Naira Biliyan 1.4 lokacin yana rike da Makarantar.

An rufe Shugaban Jami'ar OAU bayan ya ci kudin makaranta

Kofar shiga Jami'ar OAU ta Ile Ife

Ana zargin Farfesa Anthony Elujoba da wasu laifuffuka har 7 wanda daga ciki akwai almundahana da cin amanar Ofis. Wasu dai na ganin cewa an tasa Farfesan ne a gaba don a ga karshen sa.

KU KARANTA : Sojojin Najeriya sun gargadi Osinbajo

An rufe Shugaban Jami'ar OAU bayan ya ci kudin makaranta

Shugaban Jami'ar OAU ya shiga kurkuku

Alkali David Oladimeji na babban Kotun Tarayya da ke Jihar Osun ya yanke wannan hukunci bayan da hana a bada belin wannan Farfesa. Haka kuma ana zargin Farfesan Elujoba da satar dinbin kudin Jama'a har sama da Naira Biliyan 1.4 lokacin yana rike da Makarantar.

Masana sun kirkiro wayar da ba ta aiki da batiri sam abin ta. In dai a irin su Najeriya ne da lantarki ya zama kayan gabas ai an more kuwa. Fafresa Shyam Gollokota da ke Jami'ar Washington na kasar Amurka yayi wannan aiki.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Jana'a sun goyi bayan a raba Najeriya

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Duniya juyi-juyi: Yadda abokai da 'yan uwa suka yi burus da Jonathan a ranar haihuwar sa

Duniya juyi-juyi: Yadda abokai da 'yan uwa suka yi burus da Jonathan a ranar haihuwar sa

Duniya juyi-juyi: Yadda abokai da 'yan uwa suka yi burus da Jonathan a ranar haihuwar sa
NAIJ.com
Mailfire view pixel