Caraf an fara kame masu kazamin lodi a manyan titunan Tarayya

-Hukumar kare haddura na kasa tayi kamu

-Hukumar tayi kira da direbobi da su guji karya dokikin tuki da amfani da hanya

Hukumar kare haddura na tarayya FRSC ta kama wani dreba da laifin yin kazamin lodi. Idan ba’a manta ba hukumar a kullum tana nanata haduran da ke tare da yin kazamin lodin domin hakan yana iya kawo cikas ga motar kuma da rayuwan wanda ke cikin motan da ma wasu masu amfani da titin.

Caraf an fara kame masu kazamin lodi a manyan titunan Tarayya

Caraf an fara kame masu kazamin lodi a manyan titunan Tarayya

Caraf an fara kame masu kazamin lodi a manyan titunan Tarayya

Caraf an fara kame masu kazamin lodi a manyan titunan Tarayya

Hukumar tana kara kira da direbobi da su guju aikata hakan domin kare rayyukan su da na mutane baki daya.

KU KARANTA KUMA: 2019: Shugaba Buhari ne zai lashe zabe, inji Minista

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Sarkin Kano ya koka kan rikicin ma’aurata musamman akan mata

NAIJ.com
Mailfire view pixel