Rikici: Mazauna garin Umudioga na gudu daga gidajen su a jihar Rivers (hotuna)

Rikici: Mazauna garin Umudioga na gudu daga gidajen su a jihar Rivers (hotuna)

- Tashin hankali da ba'a sa masa rana!

- Mazauna garin Umudioga dake yankin karamar hukumar Ikwerre na jihar Rivers sun fara barin gidajensu

- Hakan ya faru ne bayan yan kungiyar asiri sun kai hari yankin

Mazauna garin Umudioga dake yankin karamar hukumar Ikwerre na jihar Rivers sun fara barin gidajensu, bayan wani karo da akayi da kungiyar asiri.

KU KARANTA KUMA: Sababbin kyawawan hotunan Halima da Zahra Buhari

A cewar rahoto, kimanin mutane biyar ne suka rasa rayukansu yayinda wasu da dama suka ji raunuka bayan wasu da ake zargin ‘yan kungiyar asiri ne sun mamaye garin.

Kalli hotunan a kasa:

Rikici: Mazauna garin Umudioga na gudu daga gidajen su a jihar Rivers (hotuna)

Wani mazaunin garin Umudioga kenan dauke da kayansa Hoto: YabaLeftonline.com

Rikici: Mazauna garin Umudioga na gudu daga gidajen su a jihar Rivers (hotuna)

Hakan ya faru ne sakamakon rikici da ake yi a yankin Hoto: YabaLeftonline.com

Rikici: Mazauna garin Umudioga na gudu daga gidajen su a jihar Rivers (hotuna)

Zuwa yanzu an kashe mutane da dama Hoto: YabaLeftonline.com

Rikici: Mazauna garin Umudioga na gudu daga gidajen su a jihar Rivers (hotuna)

Yan kungiyar asiri ne suka kai farmaki yankin Hoto: YabaLeftonline.com

Rikici: Mazauna garin Umudioga na gudu daga gidajen su a jihar Rivers (hotuna)

Mutane da dama sun ci rauni

Kalli hotuna a kasa:

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamna Ganduje ya koka game da naira biliyan 9 da gwamnatinsa ke kashewa wajen biyan albashi a kowane wata

Gwamna Ganduje ya koka game da naira biliyan 9 da gwamnatinsa ke kashewa wajen biyan albashi a kowane wata

Gwamnatin Kano tana kashe naira biliyan 9 wajen biyan albashi a kowace wata
NAIJ.com
Mailfire view pixel