Anyi rashi na wani jarumin sojan Najeriya a mummunan hatsarin mota (hotuna)

Anyi rashi na wani jarumin sojan Najeriya a mummunan hatsarin mota (hotuna)

- An rahoto cewa wani jarumin sojan Najeriya ya rasa ransa a wani mummunan hatsarin mota

- Labarin mutuwarsa ya sa abokan aikinsa cikin wani hali

Wani jarumin sojan Najeriya mai suna Garba Abdullahi ya rasa ransa a wani mummunan hatsarin mota. Mutuwar ya zo ma abokan aikinsa a bazata kamar yadda basuyi tsammanin haka ba.

adams Enenche Paul Paul, wani mai amfani da shafin Facebook wanda ya kasance aminin sa, ya buga hotunan jarumin sojan a shafin zumunta tare da wani sako mai taba zuciya.

Abokan aikinsa na 74RRI sunyi matukar girgiza da labarin mutuwar sa yayinda Paul ya sha alwashin cewa ba zai taba mantawa da shi ba. Ya bayyana marigayin a matsayin mai son jamaá sannan kuma a matsayin aminin sa wanda ya sance danúwa ga kowa.

Anyi rashi na wani jarumin sojan Najeriya a mummunan hatsarin mota (hotuna)

Anyi rashi na wani jarumin sojan Najeriya a mummunan hatsarin mota Hoto: Facebook, Adams Enenche Paul Paul.

Anyi rashi na wani jarumin sojan Najeriya a mummunan hatsarin mota (hotuna)

Abokan aikinsa sunyi matukar rashin sa Hoto: Facebook, Adams Enenche Paul Paul.

Ga ainahin rubutun da Paul ya yi:

https://business.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Sarkin Kano ya koka kan rikicin ma’aurata musamman akan mata

Sarkin Kano ya koka kan rikicin ma’aurata musamman akan mata

Sarkin Kano ya koka kan rikicin ma’aurata musamman akan mata
NAIJ.com
Mailfire view pixel