Osinbajo ya bayyana yadda su kayi da Buhari a Landan

Osinbajo ya bayyana yadda su kayi da Buhari a Landan

- Farfesa Yemi Osinbajo ya bayyana yadda su kayi da Shugaban Kasa Buhari

- Shugaban kasar na murmurewa kwarai da gaske Inji Farfesa Yemi Osinbajo

- Sai dai Mukaddashin Shugaban kasar bai bayyana lokacin da Buhari zai dawo ba

Mukaddashin Shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya bayyana yadda su kayi da Shugaban Kasa Muhammadu Buhari a Landan inda su ka hadu a jiya da dare.

Osinbajo ya bayyana yadda su kayi da Buhari a Landan

Buhari na murmurewa - Osinbajo

Farfesa Yemi Osinbajo ya bayyanawa ‘Yan jarida a fadar shugaban kasar cewa Shugaban kasar na murmurewa matuka. Haka kuma yace sun tattauna game da batun da su ka shafi kasar gaba daya kafin ya dawo daga Landan dazu.

KU KARANTA: Osinbajo ya gana da Shugaba Buhari

Osinbajo ya bayyana yadda su kayi da Buhari a Landan

Osinbajo ya gana da Buhari a Landan

Sai dai Mukaddashin Shugaban kasar bai bayyana lokacin da Shugaba Muhmmadu Buhari zai dawo ba yayin da aka tambaye sa ko nan da wani lokaci Shugaban zai dawo kasar. Osinabajo dai yace Shugaban kasar na cikin annurin gaske.

Kungiyar Kiristocin Najeriya sun soki tsarin ilmi na Gwamnatin Shugaban kasa Muhammadu Buhari ganin an hade ilmin Addinin Kirista da wani darasin.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

'Yan Najeriya sun yi magana game da Ministocin Buhari

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Kungiyar Atishai ta kasa a Najeriya, tayi taronta na 2017 na kasa a jihar Ikko a makon jiya

Kungiyar Atishai ta kasa a Najeriya, tayi taronta na 2017 na kasa a jihar Ikko a makon jiya

Kungiyar Atishai ta kasa a Najeriya, tayi taronta na 2017 na kasa a jihar Ikko a makon jiya
NAIJ.com
Mailfire view pixel